Abba Gida-Gida Ya Zargi Abdullahi Abbas Da Amfani Da ‘Yandaba Da Kai Wa ‘Yan Takara Hari A Kano
Dan takarar gwamnan a jam’iyyar NNPP, Abba Kabir Yusuf wanda akafi sani da Abba Gida-gida, ya zargi shugaban jam’iyyar APC ...
Dan takarar gwamnan a jam’iyyar NNPP, Abba Kabir Yusuf wanda akafi sani da Abba Gida-gida, ya zargi shugaban jam’iyyar APC ...
Taron COP15 ya taya murnar zartas da yarjejeniyar kare mabambanta hallitu a duniya ta Kunming da Montreal, a ranar 19 ...
Uwargidan É—an takarar Gwamnan Jihar Katsina a Jam'iyyar NNPP, Engr Nura Khalil, wato Hajiya Farida Muhammad Barau ta bayyana cewa ...
Kwanan baya, kasar Sin ta sauya manufarta ta kandagarkin cutar COVID-19 bisa halin da ake ciki, hakan ya sa kamfanoni ...
Gwamnan Jihar Gomb, Muhammadu Inuwa Yahaya ya umarci shugabannin kananan hukumomi 11 da ke jihar da su mika ragamar tafiyar ...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai bude dukkanin iyakokin Nijeriya da ke rufe muddin ...
Tsohon dan wasan bayan Manchester United da Ingila, Rio Ferdinand ya ce akwai bukatar kungiyar ta shiga zawarcin dan wasan ...
Hukumar gudanarwa masarautar Kasar Saudiyya ta bai wa Nijeriya gurbin mahajjata 95,000 a hajjin shekara mai zuwa.
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Taraba, Farfesa Joseph Albasu Kunini ya ajiye mukamin shugabancin majalisar.
Shugaba Volodymyr Zelensky na Kasar Ukraine zai gana da Joe Biden na Amurka yau Laraba a fadar White House yayin ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.