Nasarar Oyebanji Ta Jadadda Yadda Ake Son APC — Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya taya Biodun Oyebanji murnar lashe zaben gwamnan Jihar Ekitii da aka gudanar a ranar Asabar. ...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya taya Biodun Oyebanji murnar lashe zaben gwamnan Jihar Ekitii da aka gudanar a ranar Asabar. ...
Masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC sun yi kira ga shugabannin jam’iyyar da shugaban kasa Muhammadu Buhari da su ...
Hajiya Dakta Zahra'u Muhammad Umar, ita ce Kwamishiniyar Ma'aikatar Mata da cigaban al'umma ta Jihar Kano, kuma tsohuwar Mataimakiyar...
Jam'iyyar PDP mai adawa a reshen Jihar Kebbi, ta dakatar da dakatar da dan takararta Malam Haruna Sa’idu-Dandi’o, na mazabar ...
Xi Jinping, sakatare janar na kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, a yammacin ranar Juma’a ya jagoranci zama ...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce farashin gas din girki mai nauyin kilo 5 ya karu zuwa N3,921.35 a ...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya bada hutun mako daya domin baiwa ma’aikatan gwamnati damar yin rijista da...
Yau ranar 19 ga watan Yuni, ranar mahaifa ce ta kasa da kasa, bari mu yi muku bayani kan labarin ...
‘Yan bindiga sun sace tsohon Sakatare-Janar na Hukumar Kwallon Kafa ta Kasa (NFA), Ahmed Sani Toro. Toro, an ruwaito cewa ...
Yau ranar 19 ga watan Yuni, ranar mahaifi ne ta kasa da kasa, shahararen masanin fasaha, kana sheihun malamin jami’ar ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.