An Fara Binciken Bidiyon Ciyar Da Sojoji Garaugarau
Shugaban Rundunar Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan wani bidiyon da yaɗu...
Shugaban Rundunar Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan wani bidiyon da yaɗu...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sauke shugaban makarantar Sakandarin Gwamnati ta jeka-ka-dawo (GDSS) da ke Kirfi, Malam A (an sakaye suna),...
Dakarun Nijeriya sun kashe wani babban kwamandan ƙungiyar Boko Haram/ISWAP mai suna Ibn Khalid a wani artabu da ya gudana...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamnonin jam’iyyar APC a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar...
A ƙalla mutane 13 ne suka rasa rayukansu sakamakon ɓarkewar cutar amai da gudawa (cholera) a ƙananan hukumomi shida na...
Sabon Darakta Janar na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, Ahmed Musa, ya bayyana cewa samun mukamin shugabanci a ƙungiyar...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙaddamar da shirin “Girl Effect Oya Campaign” domin yaƙi da cutar sankarar mahaifa da kuma rashin...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sake ƙaryata zargin cewa yana bai wa masu aikata laifuka mafaka, musamman waɗanda ke...
Ɗaya daga cikin jiga-jigan jam’iyyar NNPP, Alhaji Aminu Ringim, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Sanata...
Ƙoƙarin hana Sanata Natasha Akpoti-Uduagha daga ci gaba da aiki a Majalisar Dattawa barazana ce ga cigaban dimokuraɗiyya a Nijeriya,...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.