Cikin Shekaru 2, Tinubu Ya Karɓo Bashi Fiye da Shugabannin Nijeriya 3 – Obi
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023, Peter Obi, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023, Peter Obi, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu...
Attajirin ɗan kasuwar nan wanda yafi kowa kuɗi a nahiyar Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ya sauka daga muƙaminsa na Shugaban...
Rundunar Sojojin Nijeriya ɓangaren Operation Fasar Yamma ta samu nasarar hallaka fitaccen ƙasurgumin ɗan ta’adda mai suna Auta tare da...
Tsohon shugaban hukumar zaɓe ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya buƙaci ayi sauye-sauyen gaggawa a tsarin shari’a na Nijeriya,...
Gwamnatin jihar Bauchi ta baje kolin sabon tsarin neman ƙirƙirar sabbin masarautu, Sarakuna, da gundumomi. Wannan mataki ya biyo bayan...
A ranar Lahadi, ‘yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Karongi da ke cikin ƙaramar hukumar Baruten ta jihar Kwara....
Rundunar Ƴansandan Kaduna ta kama mutane 27 da ake zargi da aikata laifuka bayan farmakin da suka kai wuraren da...
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya bayyana cewa bai goyi bayan yunƙurin wasu gwamnoni na jam’iyyar...
Mataimakin Shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya ƙaddamar da shirin "NASENI Asset Restoration Programme" domin dawo da injuna da kayayyakin gwamnati...
Gwamnatin Jihar Kano ta buƙaci diyya daga gwamnatin tarayya bisa asarar da ta ce ta fuskanta sakamakon soke bikin Sallah...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.