Ya Kamata Makusanta Buhari Su Ba Shi Shawarar Yin Murabus —Hakeem
Mai magana da yawun kungiyar Dattawan Arewa (NEF) Dakta Hakeem Baba Ahmed...
Mai magana da yawun kungiyar Dattawan Arewa (NEF) Dakta Hakeem Baba Ahmed...
ASUU ta nuna rashin jin dadinta kan yadda mambobin NLC suka gudanar da zanga-zangar minti 20 a Jihar.
Sanatoci a majalisar dokokin Nijeriya sun bai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa’adin makonni shida don warware matsalar rashin tsaro ...
Kwamared Ayuba Wabba, ya ce ba za su yi kasa a gwuiwa ba har sai gwamnatin tarayya ta kawo karshen ...
'Yan sanda sun damke wani mahaifi da ake zargi zai sayar da 'ya'yansa zabiya guda uku a Mozambique.
Gamayyar kungiyoyin fararen hula sun shirya taron addu'a ta musamman game da rashin tsaro da ake fuskanta a Katsina.
Wata kungiyar masu goyon bayan dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Ahmed Bola Tinubu, ta zargi dan takarar shugaban ...
Gwamnatin jihar Naija za ta haramta sana’ar karuwanci a Minna, a wani bangare na kokarin magance matsalar rashin tsaro a ...
A jiya ne majalisar dattawa ta zartar da kudirin kafa hukumar kula da yaki da yaduwar kananan makamai a tsakanin ...
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika, ya ce babu wata hanyar da za a bi wajen magance karancin mai da ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.