Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Yanke Wa Sheikh Abduljabbar Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya
Kotun shari'ar Musulunci da ke Kofar Kudu a Jihar Kano, ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara hukunci kisa ta ...
Kotun shari'ar Musulunci da ke Kofar Kudu a Jihar Kano, ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara hukunci kisa ta ...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta bai wa Benzema damar komawa tawagar 'yan wasan Faransa don buga wasan karshe ...
Da sanyin safiyar yau Alhamis ne aka gurfanar da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a gaban kotun Kofar Kudu da ke ...
Kotun shari'ar musulunci da ke Kano karkashin jagorancin mai shari'a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta tabbatar da cewar kalaman batanci ...
Wata budurwa mai suna Fatima Ismail ta roki wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a Rigasa a Jihar Kaduna, ...
Mutane biyu ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu hudu suka samu raunuka daban-daban a wani hatsarin mota da ya ...
Kungiyar Dillalan Man Fetur Mai Zaman Kanta ta Nijeriya (IPMAN) a Jihar Ogun, ta yi barazanar rufe dukkanin gidajen man ...
Jakadan Nijeriya a kasar Sifaniya, Demola Razaq Seriki, ya rasu yana da shekara 63 a duniya.
Majalisar Dattawa ta bukaci Babban Bankin Nijeriya (CBN), da ya sake duba manufofinsa kan tsarin takaita cirar kudade.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana damuwarta kan yadda mutane ke fargabar fallasa barayin da ke yin awon gaba da dukiyar talakawa.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.