ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mutane Sun Daina Fallasa Barayin Gwamnati A Nijeriya — Zainab Ahmed

by Sadiq
4 years ago
Rashawa

Gwamnatin Tarayya ta bayyana damuwarta kan yadda mutane ke fargabar fallasa barayin da ke yin awon gaba da dukiyar talakawa.

A kirkiro shirin ne a shekarar 2016, gwamnati ta amince a bai wa kowane mutum da ya gabatar da irin wadannan bayanai kuma aka gano kudaden tsakanin kashi biyu da rabi zuwa kashi biyar na kudin da aka kwato.

  • Qatar 2022: Faransa Ta Doke Morocco A Wasan Zagayen Kusa Da Na Karshe
  • 2023: Mallakar Katin Zabe Ya Fi Mallakar Takardun Makaranta A Wannan Lokacin -Gumi

Ministar Kudi, Zainab Ahmed, ta ce gwamnati ta yi nazarin gabatar da wannan tsari ne a karkashin shirinta na yaki da cin hanci da rashawa, abin da ya kai ga kafa wani kwamitin da yake dauke da wakilan gwamnati da kuma na hukumomin yaki da cin hanci irin su EFCC da ICPC da hukumar tsaron DSS da kuma sashen rundunar ‘yansandan da ke yaki da almundahana na NFIU.

ADVERTISEMENT

Zainab, ta ce ganin yadda aka samu koma baya wajen samun bayanai ya sa gwamnati ta kaddamar da tarurruka a shiyyoyin kasar nan, abin da ya nuna mata cewar mutane na fargaba wajen gabatar da bayanan irin wadanann jami’ai da ke satar kudaden talakawa.

Bayan kaddamar da shirin, gwamnatin tarayya ta yi nasarar kwato biliyoyin kudade a hannun jami’an gwamnati abin da ya kai ga daure wasu daga cikin wadanda aka samu da laifi.

LABARAI MASU NASABA

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

Yayin da wasu daga cikin mutanen da suka gabatar da bayanan satar suka samu tukuicin da aka musu alkawari, wasu sun gabatar da korafin cewar an hana su kudaden da aka musu alkawari, yayin da bayanan da suka gabatar suka jefa rayuwarsu cikin hadari.

MASU ALAKA

Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila
Manyan Labarai

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Next Post
Majalisar Dattawa Ta Bukaci CBN Ya Sake Nazarin Dokar Takaita Cirar Kudi

Majalisar Dattawa Ta Bukaci CBN Ya Sake Nazarin Dokar Takaita Cirar Kudi

LABARAI MASU NASABA

Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.