Rashin Biyayya: Kotu Ta Daure Sufeton ‘Yansandan Nijeriya, Usman Alkali A Gidan Yari
Wata babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta daure Sufeton Janar na 'yansandan Nijeriya, IGP Usman Alkali Baba,...
Wata babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta daure Sufeton Janar na 'yansandan Nijeriya, IGP Usman Alkali Baba,...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS), ta umarci wasu zababbun ofisoshin da ke yin fasfo a sassan...
A kalla 'yan fashin daji hudu ne sojoji suka kashe a yayin wani harin share maboyar 'yan bindiga da suka...
Sashin masu aiki da kafin basira (IRT) na hukumar 'yansandan Nijeriya, ta samu nasarar cafke wasu masu suna Okechukwu Edison...
Dan takarar shugabancin kasar na jam'iyyar APC a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya shawarci manyan abokan karawarsa, Atiku...
Tsananin fama da yunwa da fatara gami da rashin lafiya sun sanya wani dan shekara 30 a duniya rataye kansa...
Wani dalibin Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Kashere (FUK) a Jihar Gombe, mai suna Nalkur Zwalnan Lar, da ke matakin...
Wata babban kotun tarayya da ke zamanta a Osogbo, babbar birnin Jihar Osun, ta rushe zabukan kananan hukumomin jihar da...
Kasar Iran ta lallasa Wales da ci 2 da babu a Gasar Cin Kofin da ake yi a Kasar Qatar...
Rundunar ‘yansandan Jihar Delta, ta ce ta kama wasu mutane biyar da ake zargin jami'an Hukumar Yaki Da Yi Wa...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.