Dan Takarar Gwamnan PDP Da Ya Sha Kaye A Zaben Fitar Da Gwani A Zamfara Ya Shigar Da Kara
Mai neman takarar kujerar gwamna a jihar Zamfara a inunwar jamiyyar PDP, Ibrahim Shehu, ya kalubalanci lashe zaben fidda gwani ...
Mai neman takarar kujerar gwamna a jihar Zamfara a inunwar jamiyyar PDP, Ibrahim Shehu, ya kalubalanci lashe zaben fidda gwani ...
Jiya Laraba hukumar gudanarwar kungiyar tarayyar Turai wato EU ta kai karar gwamnatin Birtaniya saboda rashin mutunta wasu tanade-tanaden da ...
Alhamis din nan ne, aka fara aiki da sashin karshe na layin dogo mai tsawon kilomita 2,712, wanda ya zagaye ...
A jiya Laraba ne kudirin doka da ke neman samar da kafar tsarin bayar da tallafin kudi karatu ga dalibai ...
Babban mai neman kujerar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar PDP kuma gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, bai halarci taron bikin ...
Kimanin ‘yan majalisar dokokin jihar Neja 20 ne daga cikin 25 suka sha kaye a yunkurinsu na komawa zauren majalisar
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya ayyana wa al'ummar kasa mataimakinsa a wajen neman ...
An yi wa mutane uku yankan rago yayin da aka yi garkuwa da wasu da ba a tantance adadinsu ba ...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyuka takwas a jihohin Kebbi da Neja, inda suka kashe mutane 33
Gamayyar kungiyoyin rajin kare hakkin dimokradiyya da fararen hula, sun roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari da jam'iyyar APC da su ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.