Limaman Masallatan Juma’a Na Arewa Sun Ayyana Goyon Bayansu Ga Takarar Tinubu Da Shettima
Limaman Masallantan Juma'a na daukacin jihohi 19 na Arewacin Nijeriya, sun ayyana goyon bayansu ga takarar Musulmai biyu, Bola Ahmed ...
Limaman Masallantan Juma'a na daukacin jihohi 19 na Arewacin Nijeriya, sun ayyana goyon bayansu ga takarar Musulmai biyu, Bola Ahmed ...
Hukumar kidaya ta kasa ta fara horar da ma’aikata 786,741 domin kidayar jama’a a 2023.
Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) ta tabbatar da wani hatsarin mota ya rutsa da rayukan wasu fadawan Shehun Borno ...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Nijeriya (NRC), ta nemi afuwar jinkirin da aka samu yayin zirga-zirgar jirgin kasa ...
Wasu rahotanni daga masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood, sun bayyana cewar daya daga cikin jarumai, Abdulwahab Awarwasa ya rasu.
Akalla magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal takwas aka kama a birnin Jinja na kasar Uganda, sakamakon hada wani ...
Ɗan takarar zama shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, bai shirya taimaka wa Arewa ta kowace fuska ...
Cibiyar Kula da Cututtuka Masu Yaduwa Ta Kasa (NCDC), ta tabbatar da cewa mutane 123 sun kamu da cutar sarkewar ...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta tabbatar da kisan wasu mutane hudu da wasu ‘yan bindiga suka yi a kauyen ...
Rundunar sojin saman Nijeriya ta yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga da ba a tantance adadinsu ba a wasu hare-hare ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.