Na Yi Babban Kuskuren Zabar Atiku Mataimakina A 1999 – Obasanjo
Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, ya tafka babban kuskuren zabar Atiku Abubakar...
Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, ya tafka babban kuskuren zabar Atiku Abubakar...
Da safiyar ranar Lahadi ne dakarun Rasha suka harba makami mak linzami zuwa birnin Kyiv na Ukraine, a wani mataki ...
Kimanin daliban jihar Kano 15,000 ne ba za su zana jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2022...
Sawun farko na maniyata aikin hajji 430 daga Jihar kebbi sun tashi zuwa kasar Saudi Arabiya don gudanar da aikin ...
Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam’iyyar APC na kasa, Kwamared Timi Frank...
Gwamnatin jihar Zamfara ta amince al’ummar jihar da su yi amfani da makamai da Bindigogi wajen kare kansu da yaki ...
Ranar 26 ga wata June ne Majalisar Dunkin duniya ta ware domin yin Nazarin Kan Matsalar shaye shayen miyagun Kwayoyi ...
Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya nada ministan shari'a, Abubakar Malami Amirul-Hajj na Hajjin bana a Jihar kebbi. ...
A kalla fasinjoji 18 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani mummunar hadarin mota da ya rutsa da su daga Bida ...
Bisa yadda lamura suke gudana a halin yanzu, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa (INEC),
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.