Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari Ya Dawo Nijeriya Daga Landan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, da misalin karfe 4:45 na yammacin ranar Talata, ya iso filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, da misalin karfe 4:45 na yammacin ranar Talata, ya iso filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da...
Wata uwar girki, mai sana'ar dafa abinci a Nijeriya, Hilda Effiong Bassey, wacce aka fi sani da Hilda Baci, na...
Sojoji uku ne suka mutu yayin da wasu 10 suka samu raunuka daban-daban a wani harin kwantan bauna da kungiyar...
Wani dan shekara 17 mai suna Ade Segun a jihar Delta, ya fada hannun 'yansanda a jihar bisa tsara sace...
An dawo da kashin karshe na ‘yan Nijeriya da suka makale a rikicin kasar Sudan, sun taso ne daga filin...
Rundunar ‘yansanda reshen jihar Ogun sun kama wasu ma'aikatan bankin bada lamuni (Micro Finance) har su hudu da laifin kashe...
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya ce ya zo jihar Kebbi ne domin isar da sakon sirri...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce ta kama mutane 218 da ta ke zargi...
A ranar Juma'a, 12 ga Mayu, 2023 Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta kafe sunayen 'yan takarar da za su...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa surutan da wasu ke yi kan cewa ta ƙi bin umarnin kotu...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.