ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Babu Uziri A Yaki Da Cin Zarafin Mata – Mohamed M. Fall

by Rabi'u Ali Indabawa and Sulaiman
2 years ago
Mata

Babu wata al’ada, matsin tattalin arziki, ko zamantakewa da za ta iya tabbatar da wahalar da miliyoyin mata da ‘yan mata ke sha. Aikinmu shi ne mu kalubalanci wadannan labarai masu cutarwa.

 

A cewar Majalisar Dinkin Duniya, Mata a duniya, kimanin miliyan 736, kusan daya daga cikin uku na fuskantar cin zarafi ta jiki ko ta hanyar jima’i, a kalla sau daya a rayuwarsu, wanda ke wakiltar kashi 30 cikin dari na mata masu shekaru 15 zuwa sama, wannan adadi bai hada da cin zarafin ta hanyar jima’i ba.

ADVERTISEMENT
  • Hajji 2025: NAHCON Ta Tantance Kamfanonin Jiragen Da Za Su Yi Jigilar Alhazai Zuwa Saudiyya
  • Kaduna: Gwamnatin Tarayya Ta Fara Sayar Wa ‘Yan Jarida Buhun Shinkafa A Kan Naira 40,000

Cin zarafin mata da ‘yan mata take hakkin bil’adama ne. Yana lalata ka’idodin daidaito, mutunci, da mutuntawa. Wannan tashin hankali yana daukar nau’i-nau’i da yawa-na jiki, na rai, jima’i, da kuma tattalin arziki; kuma yana faruwa a kowane yanki na duniya, ciki har da Nijeriya.

 

LABARAI MASU NASABA

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa

Daga cin zarafi na kud da kud zuwa ga al’adun gargajiya masu cutarwa irin su kaciyar mata, fataucin mutane, cin zarafi, yanayin cin zarafi da ya danganci jinsi dake nuna tushen rashin daidaito tsakanin al’umma.

 

Rahotanni sun tabbatar da cewa matan da suka fuskanci tashin hankali sun fi fama da damuwa, da kuma matsalolin damuwa tare da mummunan sakamako na dogon lokaci.

Mata
Rabi'u Ali Indabawa
+ posts Bio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Kamfanin Siminti Na Dangote Ya Ƙara Ƙaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Samar Da Kayayyakin Cikin Gida Na Da Muhimmanci Wajen Ƙarfafa Tattalin Arziki – Dangote
Mata
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    CMG Da MDD Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna
  • Sulaiman
    Mujallar Qiushi Za Ta Wallafa Sharhin Xi Jinping Mai Taken “Yin Kokari Wajen Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik”
  • Sulaiman
    Layukan Dogo Na Kasar Sin Sun Gudanar Da Balaguron Fasinjoji Sau Biliyan 4.13 A Cikin Watanni 10 Na Farkon 2026
  • Sulaiman
    Shugabanni 12 Na Yankunan Tattalin Arzikin Kungiyar APEC Za Su Halarci Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na 2026

MASU ALAKA

2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya
Siyasa

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026
SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa
Labarai

SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa

November 15, 2026
ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace
Manyan Labarai

ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

November 15, 2026
Next Post
Kamfanonin Hada-Hadar Kudi Na Kasashen Waje Na Fadada Harkokinsu A Kasar Sin

Kamfanonin Hada-Hadar Kudi Na Kasashen Waje Na Fadada Harkokinsu A Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026
Shehu Buba Ya Zargi Gwamnan Bauchi Da Bai Wa Kansa Da Iyalansa Kwangiloli

Shehu Buba Ya Zargi Gwamnan Bauchi Da Bai Wa Kansa Da Iyalansa Kwangiloli

November 15, 2026
SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa

SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa

November 15, 2026
ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

November 15, 2026
CMG Da MDD Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna

CMG Da MDD Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna

November 15, 2026
Ƙasar Italiya Ta Ci Tarar Facebook Yuro Miliyan 805

Ƙasar Italiya Ta Ci Tarar Facebook Yuro Miliyan 805

November 15, 2026
Mujallar Qiushi Za Ta Wallafa Sharhin Xi Jinping Mai Taken “Yin Kokari Wajen Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik”

Mujallar Qiushi Za Ta Wallafa Sharhin Xi Jinping Mai Taken “Yin Kokari Wajen Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik”

November 15, 2026
Layukan Dogo Na Kasar Sin Sun Gudanar Da Balaguron Fasinjoji Sau Biliyan 4.13 A Cikin Watanni 10 Na Farkon 2026

Layukan Dogo Na Kasar Sin Sun Gudanar Da Balaguron Fasinjoji Sau Biliyan 4.13 A Cikin Watanni 10 Na Farkon 2026

November 15, 2026
Shugabanni 12 Na Yankunan Tattalin Arzikin Kungiyar APEC Za Su Halarci Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na 2026

Shugabanni 12 Na Yankunan Tattalin Arzikin Kungiyar APEC Za Su Halarci Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na 2026

November 15, 2026
Ƴan Bindiga Sun Harbe Hadimin Gwamnan Zamfara Har Lahira

Ƴan Bindiga Sun Harbe Hadimin Gwamnan Zamfara Har Lahira

November 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.