• English
  • Business News
Friday, July 11, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bauchi Ta Ba Ma’aikatar Ilimi Muhimmanci A Kasafin Kudin 2025

by Idris Aliyu Daudawa
7 months ago
in Ilimi
0
Bauchi Ta Ba Ma’aikatar Ilimi Muhimmanci A Kasafin Kudin 2025
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Gwamnatin Jihar Bauchi ta ware Kashi 15.04 na gaba dayan kasafin kudin shekara 2025 ga bangaren ilimi. Kwamishinan kasafin kudi da tsaralamarin tattalin arziki, Aminu Hammayo, shi ne ya bayyana hakan lokacin da yake hira da ‘yan jaridu a Bauchi.

Ya ce banagaren ilimi zai samu Naira bilyan 39.133 ma’aikatar ilimi mai zurfi zata samu Naira bilyan30.8.

  • Gwamnatin Bauchi Ta Kaddamar Da Kwamitin Adana Kayan Abinci
  • Gwamnan Bauchi Ya Gabatar Da Fiye Da Biliyan 465 A Matsayin Kasafin Kuɗin 2025

Hammayo ya bayyana cewa ganin yadda bangaren ilimi ya samu kaso mai tsoka hakan na daga cikin kokarin da gwamnatin take yi, na kara bada muhimmanci ga lamarin daya shafi ilimi, saboda bunkasa Jihar.

Kwamishinan ya kara bayanin ya ce zuba kudin da aka yi na jari a bangaren ilimi, ana sa ran yin  hakan zai taimaka wajen bunkasa ci gaban al’ummar Jihar.

Hakanan ma sashen lafiya an ware mashi Naira bilyan 70.228, wanda hakan shine kashi 15.08 na gaba dayan kasafin kudin.

Labarai Masu Nasaba

AI Zai Maye Gurbin Ayyuka Miliyan 92 A Duniya – Farfesa Pate

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)

Kwamishinan ya kara jaddada cewa yawan kudaden da ake kashewa wajen ayyuka sun karu a kasafi kudi na shekarar 2025 saboda a samu yadda za ‘a tafiyar da lamarin sabon albashi na Naira70,000 mafi karancin albashi,da kuma fanshon da ake tafiyar da shi ta hadin gwiwa,da kuma  lamarin da ya shafi harkar fansh.Karin shi yasa aka samun kashi  25 saboda karin abinda ya shafi albashi.

Hammayo kara bayan ikan dalilan da suka sa kasafin  kudin ya karu wanda ya hada da samun isassun kudaden da za’ayi ayyuka da kuma habaka jin dadin al’ummar Bauchi.

Jaridar LEADERSHIP Lahadi ta bayyana cewa Gwamna Bala Mohammed ya gabatar da kasafin kudi na shekarar 2025 wanda ya kai Naira bilyan 465.85 ga majalisar Jihar domin ta amince da shi ya zama doka.

Ya kunshi kudaden aiki da suka kai Naira bilyan 182.743 da kuma yadda za’ a tafiyar da ayyukan yau da kullum da suka kai Naira bilyan 113.248.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: Bauchi
ShareTweetSendShare
Previous Post

Jami’ar Ajayi Crowther Ta Bayyana Matsalolin Da Ta Ke Fuskanta Wajen Gudanar Da Harkokinta

Next Post

Gwamnan Shekarar 2024: Sanata Ademola Jackson Nurudeen Adeleke

Related

AI Zai Maye Gurbin Ayyuka Miliyan 92 A Duniya – Farfesa Pate
Ilimi

AI Zai Maye Gurbin Ayyuka Miliyan 92 A Duniya – Farfesa Pate

4 days ago
Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)
Ilimi

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)

6 days ago
JAMB Ta Ayyana 28 Ga Yuni Don Ɗaliban Da Za Su Sake Rubuta Jarabawa
Ilimi

JAMB Ta Ayyana 28 Ga Yuni Don Ɗaliban Da Za Su Sake Rubuta Jarabawa

2 weeks ago
Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (7)
Ilimi

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (7)

2 weeks ago
WAEC Na Buƙatar Kwaskwarima
Ilimi

WAEC Na Buƙatar Kwaskwarima

2 weeks ago
Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (6)
Ilimi

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (6)

3 weeks ago
Next Post
Gwamnan Shekarar 2024: Sanata Ademola Jackson Nurudeen Adeleke

Gwamnan Shekarar 2024: Sanata Ademola Jackson Nurudeen Adeleke

LABARAI MASU NASABA

NPA Ta Yi Wa Ma’aikatanta 1,500 Karin Girma

NPA Ta Yi Wa Ma’aikatanta 1,500 Karin Girma

July 11, 2025
Shirin Sabunta Fata Na Tinubu Yana Samar da Damarmakin Cigaba — Minista

Shirin Sabunta Fata Na Tinubu Yana Samar da Damarmakin Cigaba — Minista

July 11, 2025
NPA Ta Tarbi Babban Jirgin ‘Ruwa MB Ocean Dragon’ Don Bunkasa Ayyukanta

NPA Ta Tarbi Babban Jirgin ‘Ruwa MB Ocean Dragon’ Don Bunkasa Ayyukanta

July 11, 2025
Rikicin Masarautar Kano Ya Kara Zafafa

Rikicin Masarautar Kano Ya Kara Zafafa

July 11, 2025
Yunkurin Magance Matsalar Tsaro Da Rigingimu A Arewa…

Akwai Bukatar Hada Kai Da Aiki Tare Tsakanin Hukumomin Tsaro

July 11, 2025
Ƙwallon Mata: Nijeriya Ta Kai Matakin Kwata Fainal Bayan Doke Botswana

Ƙwallon Mata: Nijeriya Ta Kai Matakin Kwata Fainal Bayan Doke Botswana

July 10, 2025
Mataimakin Babban Magatakardan MDD: Sin Aminiya Ce Da Afirka Za Ta Iya Dogaro Da Ita

Mataimakin Babban Magatakardan MDD: Sin Aminiya Ce Da Afirka Za Ta Iya Dogaro Da Ita

July 10, 2025
Li Qiang Ya Gana Da Manyan Jami’an Masar Da ALLi Qiang Ya Gana Da Manyan Jami’an Masar Da AL

Li Qiang Ya Gana Da Manyan Jami’an Masar Da ALLi Qiang Ya Gana Da Manyan Jami’an Masar Da AL

July 10, 2025
Ƴan Bindiga Sun Yi Wa Jami’an NSCDC Ƙwantan Ɓauna A Binuwe

Ƴan Bindiga Sun Yi Wa Jami’an NSCDC Ƙwantan Ɓauna A Binuwe

July 10, 2025
Yadda JKS Ta Jure Tsawon Tarihin Gwagwarmaya Da Cimma Nasarori

Yadda JKS Ta Jure Tsawon Tarihin Gwagwarmaya Da Cimma Nasarori

July 10, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.