ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jami’ar Ajayi Crowther Ta Bayyana Matsalolin Da Ta Ke Fuskanta Wajen Gudanar Da Harkokinta

by Idris Aliyu Daudawa
2 years ago
Jami'ar

Ranar Litinin ce mataimakin shugaban jami’ar Ajayi, Farfesa Timothy Adebayo Timothy Adebayo, ya ce babbar matsalar da take damun ilimi a Nijeriya ita ce rashin isassun kudaden da za’a tafiyar da shi ilimin.

Adebayo ya bayyana hakan ne lokacin da yake gabatar da jawabi a wajen taro lokacin da aka yi bikin yaye dalibai na Jami’ar  na 16 a Oyo Jihar Oyo.

  • Jami’in Yada Labarai: Kasar Sin A Shirye Take Ta Aiwatar Da Hadin Gwiwar Kasashe Na Hakika Tare Da Mambobin G20
  • Jami’i: Kofar Sin A Bude Take Domin Tattaunawa Da Hadin Gwiwa Da Amurka Don Inganta Dangantakar Tattalin Arziki Mai Daidaito

Ya ce matslar bata tsaya kadai bane kan Jami’oi masu zaman kansu, saboda akwai na Jiha da gwamnatin tarayya, da suke kara kudaden karatu saboda hakan ne zai taimaka musu tafiyar da harkokinsu da suka shafi kudade.

ADVERTISEMENT

Ya kara jaddada cewa, “Rashin samun damar isassun kudade hakan yana nufin yawan manyan makarantu da kyar suke samar da abubuwan da suka zama dole na dakin gwaji, da sauarn wasu abubuwan more rayuwa da ake bukata saboda  bunkasar ilimi a Nijeriiya.

“Kana iya magana kan gidauniyar tallafawa manyan makarantu na amince ta taimakawa ilimi kwarai da gaske,sai dai kuma siyasar da take tattare da yadda take fitarwa da bada kudade, hakan bai sa gidauniyar ta yi wani abin azo a gani ba a bangaren ilimi.

LABARAI MASU NASABA

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

“Ba abin mamaki bane yadda Jami’oi masu zaman kansu suke kara kudin makaranata kai har ma na gwamnatoci suna kara kudaden, duk kuwa da yake akwai hukumar ko gidauniyar TETFUND bada taimako kawai saboda su yi bayani yadda suke kashe kudaden, wannan ya nuna yadda irin Jami’oin suke ta fadi- tashi kan lamarin da ya shafi kudi.”

Mataimakain shugaban jami’ar ya ce ACU ta samu ci gaba ta bangaren ilimi da kuma yadda take a shekarun baya da suka wuce,inda ya bayyana cewa jami’ar gaba take  da fara yin tsarin karatu a gida.

“Jami’ar tana yin duk abubuwan da za ta iya domin ta samu damar bullo da cibiyar tsarin karatu a gida ODL domin ta kara samar da hanyoyin da wasu mutane wadanda ke fuskantar matsala wajen samun damar  zuwa manyan makarantu domin kara ilimi kamar yadda ya jaddada’’.

Da yake bayan ikan ire- iren abubuwan karatun daya samar  a shekaru hudu da suka gabata ga wadanda ya tarad , Adebayo ya ce  an kara samar da kayayyaki aiki 29, yayin da kuma Jmi’ar ta  fara tsarin musayar dalibai da makarantu 15 a cikin gida da kuma wajen Nijeriya.

Daga karshe ya ce za’a b awasu mutane,2,679 takardun shedar kammala Jami’a a bikin yaye dalibai na wannan shekarar inda 86 suka samu digiri mai daraja ta daya.

Jami'ar
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Jami'ar
Ilimi

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

August 31, 2026
Jami'ar
Ilimi

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

August 29, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
Next Post
Bauchi Ta Ba Ma’aikatar Ilimi Muhimmanci A Kasafin Kudin 2025

Bauchi Ta Ba Ma’aikatar Ilimi Muhimmanci A Kasafin Kudin 2025

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026
Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

September 10, 2026
Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

September 10, 2026
Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026
Jami'ar

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Jami'ar

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.