Matashin marubuci Saifullahi Lawan Imam, ya fadi haka ne a cikin doguwar hirar da suka yi da wakilin LEADERSHIP A YAU LAHADI, ADAMU YUSUF INDABO, hirar...
Babu shakka bincike ya nuna cewa ma fi yawancin jama’ar da su ka yi iyaka da Kasar Nijar da ke zaune a Nijeriya duk daga can...
Kashegari da yamma Asadulmuluuk ya sa aka kirawo masa Zuhairu ya ke ba shi labari cewa, shi fa baya jin dadin jikinsa, Zuhairu ya ce; “Haba...
Cigaba daga makon jiya. Fara Yakin Jihadi Sa’ar da Shehu Usmanu da jama’arsa suka yi hijira, sai Sarkin Gobir Yumfa ya umarci sarakunan garuruwansa da cewar,...
Cigaba daga makon jiya Ya jinjina kai, “Kai keda abun mamaki fa, ya wuce mamaki har ma ya fara ba ni tsoro, tayaya ka gano inda...
Sunan Littafi: Ilimin Rubutun Labari Cikin Adabi (Turbar Addini Da Al’ada) Kamfanin Bugu: Garba Muhammad Bookshop Marubuci: Hashim Abdallah Yawan Shafuka: 131 Marubucin Littafin Malam Hashim...