Rabiu Ali Idabawa" />

Coronavirus Ta Lakume Rayuka Fiye Da 20,000

A kasashen Duniya an samu rudani dangane da cutar Coronabirus, wasu kasashe da suka hada da jamhuriyar dimokiradiyar Congo an ruwaito manyan jami’an gwamnati da dama na dauke da cutar cikin su harda ministan tattalin arziki Acacia Bandubola wanda kanin sa dake rike da mukamin mataimakin Darekta Dedie Bandubola ya mutu sakamakon kamuwa da cutar.

A Kenya gwamnatin Uhuru Kenyatta ta tilasta killace Mataimakin Gwamnan Kilifi Gideon Saburi wanda ya koma gida bayan ya ziyarci Jamus ba tare da killace kan sa ba.

Exit mobile version