Femi Gbajabiamila Ya Zama Kakakin Majalisar Wakilai

An zabi Femi Gbajamiamila a matsayin kakakin majalisar wakilan Nijeriya, Femi shine shugaban masu rinjaye a sashe na 8 na majalisar, wato wacce Yakubu Dogara ya jagoranta.

Femi Gbajamiamila ya yi takara da Muhammad Bago ne, dukkansu ‘yan jam’iyyar APC mai mulki ne, inda Femi ya samu gagarumar nasara akan Bago din.

A biyo mu don samun cikakkun labarai…

Exit mobile version