Wani sashe na shahararren kantin sayar da kayayyaki na Ado Bayero Mall ya kama da wuta.
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, har yanzu babu cikakken bayani kan lamarin, amma jami’an kashe gobara na can suna aikin kashe gobarar.
- Tsautsayin Sallah: An Tsinci Gawar Wata Mata A Gidan Malamin Tsibbu A Kano
- Kotun Tarayya Ba Ta Da Hurumin Sauraran Karar Masarautar Kano – Falana
An takaita zirga-zirga a kusa da yankin da abin ya shafa.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp