• English
  • Business News
Monday, November 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goron Juma'a

Jama’a barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a, kafin mun je ga karanto sakon masu karatu sai na fara mika tawa gaisuwata zuwa ga daukacin al’ummar musulmi baki daya ina yi wa kowa barka da Juma’a, musamman Editana Abdulrazak Yahuza Jere tare da iyalansa baki daya, da kuma daukacin ma’aikatan wannan gida na Jaridar LEADERSHIP Hausa, ina yi muku Barka da Juma’a. 

Yanzu kuma zan je ga sakonnin masu karatu kamar haka:

Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga babana Alhaji Bello Abubakar, sai kuma matarsa Hajiya Bilkisu Bello Abubakar, tare da ‘ya’yansu Hafiz Bello Abubakar, da Hauwa Bello Abubakar, da kuma Mustapha Bello Abubakar, da Fatima Bello mamam mu wato Hajiya Bilkisu Bello Abubakar kamar su Hajiya Safiya Ahmad Yabo, sai kuma Hajiya Sa’adatu Ali Haruna, da Hajiya Halimatu Abbas Bella, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Hajiya Hauwa Abbas Bello. Da fata duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Mas’ud Bello, Sokoto.

 

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

GORON JUMA’A

Bayan dubu gaisuwa mai dabbun yawa ga ma’aikatan wannan gidan Jaridan da kuma tare da fatan alheri nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga Alhaji Bature mai Lemu Ikara, sai kuma Baba Ibrahim Ikara, tare da Zainab Bature Ikara (Ummu Mus’ab) da Babana Mustapha Lawal, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Kwasau Family. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

Daga Ahmad Mustapha, Kwasau.

08036681108

 

Salam, gaisuwar Goron Juma’a ga masoyana kamar su maigidana Farfesa Musa Yakubu, sai kuma ‘ya’yansa Raji Musa Yakubu da Aminu Musa Yakubu, tare da Fatima Hamisu, da Imam Ahmad, daga korshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Mustapha Hamisu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

Daga Usman Hamisu, Kaduna.

08160874213

 

Dubu gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Juma’a ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.

Daga Abdurrazak Badarawa, Kaduna.

08056455866

 

Gaisuwar Goron Juma’a cike da farin ciki ga dangina Hassan Yusuf da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna, da Shehu Umar Kagarku, sai kuma Shehu Yusuf Kagarko, tare da Abdul’Aziz Abdullahi Kagarko, da Zakari Isma’il, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Malam Falalu Abdullahi da ke garin Abuja. Da fatan duk suna nan lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Isma’il Yusuf, Kagarko.

08168499372

 

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga masoyana kamar su Shugaban Kwamitin Badarawa Road Kaftin, sai kuma Shahu Shagari, tare da Yakubu Kada, da Ali Police, sai Baba Kafinta, da Dansisi, tare da Miko a Legas, sai kuma Iliya Kazode, da Sagir Kazode mai Lemu a Abuja, daga

karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Muttaka ango Batsari. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

Daga Shugaba Ahmad Na Malam Kazode Kwaru Badarawa,

Kaduna.

08066039228

 

Salamu alaikum. Fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka, Allah ya daukaka wannan Jaridan tamu a Duniya baki daya. Gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga karshe ina mika sakan Goron Juma’a ga Kakan mu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Aisha Usman Shuaibu Badarawa, Kaduna.

07039863413

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita
Al'adu

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

September 2, 2025
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
Next Post
Gwamnatin Gombe Ta Kafa Kwamitin Sayarwa Da Raba Takin Zamani Don Saukaka Wa Manoma 

Gwamnatin Gombe Ta Kafa Kwamitin Sayarwa Da Raba Takin Zamani Don Saukaka Wa Manoma 

LABARAI MASU NASABA

Matatun mai

Yadda Sojoji Suka Tarwatsa Haramtattun Matatun Mai 14 A Yankin Neja Delta 

November 10, 2025
Jibrin Kofa

Ɗan Majalisar Wakilai, Jibrin Ƙofa Ya Sauya Sheƙa Daga NNPP Zuwa APC

November 10, 2025
Boko haram

Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno

November 10, 2025
Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

November 9, 2025
An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

November 9, 2025
Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

November 9, 2025
Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

November 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.