ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

by Sulaiman
3 years ago
Goro

Jama’ar barkanku da wannan rana ta juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na ‘GORON JUMA’A’. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa har ma da wadanda aka juma’a ba a hadu ba ko ake son haduwa da su irin na makaranta.

Kafin na mika sakon gaisuwar ta ku sai na fara mika tawa gaisuwar zuwa ga Editana Abdukrazak Yahuza Jere, tare da sauran ma’aikata baki daya da fatan an yi Juma’a lafiya.

  • GORON JUMA’A

Sakon goron juma’a zuwa ga dukkanin ‘yan uwana, iyaye, yayye, da kanne da abokan arziki baki daya da fatan suma sun yi juma’a lafiya. Yanzu kuma zan mika kadan daga cikin sakonnin da kuka turo kamar haka:

ADVERTISEMENT

Assalamu alaikun. Fatan alkairi ga LEADERSHIP Hausa , ina mai farin cikin da wannan fili namu da aka ba mu dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya daukaki wannan Jarida mai farin jini a Duniya baki daya. Ina so in mika sakon gaisuwar Joron Juma’a ga manyan abokan karatuna kamar su Tasi’u Sirajo (Barrister), da Yunus Abubakar, tare da Rabi’u Abdullahi (baban Tahir), sai kuma Haruna Ibrahim (Baba), da Zakariyya Umar Wade, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Aliyu Muhammad. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Abdulmuminu Sani, Katsina.
08135391867

Dubu gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Juma’a ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.
Daga Abdullahi Mai Kano, Kaduna.
08026441039

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

GORON JUMA’A

Salam, LEADERSHIP Hausa, ina so ku bani dama in mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar su Alhaji Sadiku Umar Faki, sai kuma Ibrahim Sakatare Malikanci Ikara, tare da Musa Digaga, da Baba Iyabo Dan Danga, sai Magaji gurgu mai said a yalo, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga kanina Arrama mai sai yalo mile 12 Legas. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka amin.
Daga Jinjiri Mile 12, Legas.
09023489162

Da farko, ina mika sakon Goron Juma’a ga abokaina Muhammad Danladi, sai kuma Muhammad Idris mai shago a Lake Biew Homes Phase 2, Abuja, da Mahmud Abubakar, tare da Abubakar Isa Manaja, da kuma Yahya Haruna, da Surajo Aliyu, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Bello Inuwa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Alhaji Ibrahim Isa, Bida City.
08065123244

Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida ta mu, nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Muhammad Barista, Kaduna.
08078497517

Gaisuwa mai dabbun yawa ga ma’aikatan wannan gidan Jaridan da kuma tare da fatan alheri nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga Alhaji Bature mai Lemu Ikara, sai kuma Baba Ibrahim Ikara, tare da Zainab Bature Ikara (Ummu Mus’ab) da Babana Mustapha Lawal, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Kwasau Family. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Ahmad Mustapha, Kwasau.
08036681108

Salamu alaikum. Fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka, Allah ya daukaka wannan Jaridan tamu a Duniya baki daya. Gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga karshe ina mika sakan Goron Juma’a ga Kakan mu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Ubale Shuaibu Badarawa, Kaduna.
08022179656

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita
Al'adu

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

September 2, 2025
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
Next Post
Qatar 2022: ‘Yan Asalin Afirka Da Tauraruwarsu Ke Haskawa A Wasu Kasashe

Qatar 2022: ‘Yan Asalin Afirka Da Tauraruwarsu Ke Haskawa A Wasu Kasashe

LABARAI MASU NASABA

Ronaldo Na Fuskantar Dakatarwar Wasanni Biyu Bayan Samun Jan Kati

Ronaldo Na Fuskantar Dakatarwar Wasanni Biyu Bayan Samun Jan Kati

November 14, 2025
Editoci Sun Yi Gargadi Kan Rushewar Kafofin Yada Labarai Sakamakon Matsin Tattalin Arziki

Editoci Sun Yi Gargadi Kan Rushewar Kafofin Yada Labarai Sakamakon Matsin Tattalin Arziki

November 14, 2025
Kotu Ta Yanke Wa Mutum 4 Hukuncin Kisa Kan Kashe Wani Makanike A Kano

Kotu Ta Yanke Wa Mutum 4 Hukuncin Kisa Kan Kashe Wani Makanike A Kano

November 14, 2025
Abin Da Ya Sa NPA Ta Yi Hadaka Da ‘Snake Island Port’ -Dakta Dantsoho

Abin Da Ya Sa NPA Ta Yi Hadaka Da ‘Snake Island Port’ -Dakta Dantsoho

November 14, 2025
Shugaban NPA Ya Bukaci A Yi Hadaka Domin Cin Gajiyar Albarkatun Fannin Sufurin Afirka

Shugaban NPA Ya Bukaci A Yi Hadaka Domin Cin Gajiyar Albarkatun Fannin Sufurin Afirka

November 14, 2025
Bayan Barazanar Amurka: Sultan Ya Nemi Hadin Kan ‘Yan Nijeriya Wajen Yaki Da Ta’addanci

Bayan Barazanar Amurka: Sultan Ya Nemi Hadin Kan ‘Yan Nijeriya Wajen Yaki Da Ta’addanci

November 14, 2025
Jan Aikin Da Ke Gaban Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya

Jan Aikin Da Ke Gaban Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya

November 14, 2025
Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

November 13, 2025
Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

November 13, 2025
Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana

Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana

November 13, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.