• English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A 19/07/2024

byRabi'at Sidi Bala
1 year ago
Goron

A yau ma ba tare da bata lokaci ba, ga gaishe-gaishen goron juma’a ga ‘yan uwa da abokan arziki kamar yadda suka aiko mana:

Daga Khausar Salis (Aglan Nissah) daga kasar Nijer:

Ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’azuwa ga daukacin musulmin duniya baki daya musaman ‘yan uwa da abokanan arziki na nesa Haseenatou Autar Manya alkhairin Allah ya kai miki har gadon bacci, Fauzeeya Idris Namadi, Jamila Umar Janafti kakata rabbi ya jibanci lamarinki ina miki fatan alkhairi a duk inda kike, Safna Aliyu Jawabi gaisuwa ta musamman gareki, Hajjiya Maryam Sakatare ba zan manta dake ba ina miki gaisuwar ban girma, Rabi’at Sidi Bala kiji dadinki ta wajena ina fatan kin Sallata lafiya, Yayana Muhammad Kareem ina mika gaisuwa tun daga nan kasar Niger har izuwa Nageriya, kai kowa da kowa duk ina gaisheku, Allah ya karbi ibadunmu Ameen.

 

Sunana Hafsat Sa’eed:

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A 8-8-2025

Assalamu alaikum al’umar musulmai baki daya, ina yiwa kowa da kowa Barka da Juma’a, musamman ma iyayen gidana a siyasa Abubakar Malami San ‘Minister of justice’ kuma ‘Kebbi State gobernor’ gobe Insha Allah, da kuma Uwar Dakina Uwar Marayun Jahar Kebbi wato Amaryar mai girma ‘Minister’ Hajia Fatima Abubakar Malami San da kuma Hon. Abubakar Umar Jarengol da Masanin Mayobani da kuma Hon. Kwacham buba Abdurahaman da dai sauran jama’ar da ban ambata ba, don ba za su kirguba, ina yima kowa da kowa barka da Sallah, Allah ya maimaita mana ya sa muga na badi haka da rai da lafiya.

 

Sunana Yakubu Bala Gwamaja: 

Ina gaida masoya Annabi Muhammad (S.a.w) baki daya, ina mana barka da Juma’a, Musaman Alhaji Bala Baba Mai Gidaje ‘Family’s’ da Gandun Masaka ‘Family’s’ da mMalam Baban A’i ‘Family’s’ da Mijin Yawa ‘Family’s’ da ‘Yan uwana ‘yan Kannywood, da ‘Yan uwana ‘Yan kantin Kwari da dukkan mutanan Gwammaja da Masoya na ko ina da na Makarantar GSS Dala, da na ‘Ligal Law Dip’.

Sunana Safiyya Mustapha Mu’az:

Ina gaida mahaifina Malam Mustapha mu’az Gurin Gawa da mahaifiyata Rahama Rabi u Gurin Gawa da Antina Rabi’at Sidi Bala da Babban yayana Usama Sidi Bala, da ‘yar uwata Ummi Mustapha Mu’az Gurin Gawa (Maman Abdallah) da Maryam Mustapha Mu’az da dan uwana Hassan Mustapha mu’az da Aminiyata Sadiya Bashir Gurin Gawa da kawata Khadija Muhammad Fulani da Malam Abba bako Gano, Abdullahi Sabo Dan Agundi, Usam Abdulmaliki (na ‘yan baro) Dawakin Kudu Da shafa’atu Shehu Bello Gurin Gawa da Hayatu Isyaku.

Sunana Muhammad Karim daga garin Kaduna:

Ina gaishe da Fatima Ibrahim Khalil, Asmeemat Zeeyan, Salahuddeen Muhammad, Nazifi Yarima, Fateemah Kankia, Khausar Salis, Hafsat Ibrahim Khalil, Dakta Maryama, Ibrahim, Umar Dayyan, Azizat Hamza, Meerah Y Turaki, Jamila Musa, Jamila Umar (Janafty), Sanaz deeya, Farida Musa (Sweery), Comrade Sani Musa Daitu da Hannah Mahmud.

Sunana Aisha Hussaini (Princess Ayshatou) daga garin Sokoto:

‘Firstly’ ina mika sakon gaisuwata zuwa ga bango, jigona, abin tinkahona, kuma farin cikina, wato mahaifina Hussaini Ibrahim Allah ya maimaita mana.Sai kuma zinariyar rayuwata bi ma’ana Mahaifiyata Allah Ya ja kwananta ya kuma kara mata koshin lafiya. Kannen mahaifiyata su ma ba zan baro su a baya ba musamman Saratu, Jamila da ma sauransu fatan sun yi Sallah lafiya. Ba zan manta da dan uwa Nur Isma’il shi ma ina mika sakon barka da sallata a gare shi, tagullar kanwata Nabila Abdullahi da Fatima Aminu.

Ba zan karkare ba sai na saka ‘yan uwana marubuta musamman Fatima Lawal, Ikilima Bello, ‘Cham rose Anup Janyau’, Jidda Washa, Muhammad kareem Alherin Allah ya kai musu har gadon baccinsu. Da fatan dukkaninsu sun yi Juma’a cikin koshin lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya
Goron Juma'a

2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya

June 27, 2025
Next Post
Miyar Agushi Mai Dadi Irin Ta Yammacin Nijeriya

Miyar Agushi Mai Dadi Irin Ta Yammacin Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025
SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

October 7, 2025
Daukacin Mambobin Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam Ta MDD Sun Amince Da Kudurin Da Kasar Sin Ta Gabatar Kan Kare Hakkokin Tattalin Arziki Da Zamantakewa Da Al’adu

Daukacin Mambobin Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam Ta MDD Sun Amince Da Kudurin Da Kasar Sin Ta Gabatar Kan Kare Hakkokin Tattalin Arziki Da Zamantakewa Da Al’adu

October 7, 2025
Ɓatan-dabon Naira Tiriliyan 210: Kamfanin NNPCL Ya Buƙaci A Ƙara Masa Lokaci

Ɓatan-dabon Naira Tiriliyan 210: Kamfanin NNPCL Ya Buƙaci A Ƙara Masa Lokaci

October 7, 2025
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Karɓo Bashin Dala Biliyan $2.347 Da $500m Na Sukuk 

October 7, 2025
Cikar Wa’adin AGOA Ta Nuna Ra’ayin Amurka Kan Afirka

Cikar Wa’adin AGOA Ta Nuna Ra’ayin Amurka Kan Afirka

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version