Jama’a barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a, da fatan kowa zai yi juma’a lafiya. Kamar kowanne mako wannan shafi na kawo wasiqun gaisuwa na masu karatu da kuka aiko zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziqi, na kusa dana nesa. A yau ma shafin na tafe da wasu saqonnin gaishe-gaishen naku kamar haka:
Assalamu alaikum. Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya xaukaka wannan gidan jarida tamu, nake miqa gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake View Homes Phase 2 a Kado, daga qarshe ina miqa saqon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a. Daga Falalu Abdullahi, Zariya. 07032933355
- Gidauniyar Dangote Da Gwamnatin Kano Za Su Yi Yaki Da Cutar Tamowa
- 2023: INEC Ta Yi Wa Jam’iyyu Karin Haske Kan Dokar Kamfen Da Tarukan Siyasa
Gaisuwar goron juma’a zuwa ga Anty Bilkisu Usman Jalingo, sai kuma Hajiya Aisha Usman Shuaibu Badarawa da ke garin Kaduna, tare da Zainab Ahmad Kurma, daga qarshe ina miqa gaisuwar Goron Juma’a ga dukkan ma’aikatan wannan jarida. Da fatan duk suna cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a. Daga Hadi Tsohon Sarkin Daura. 08164205067-08136433609
Salam, ina farin ciki tare da godiya ga wannan fili na Goron Juma’a, ina so a miqa gaisuwar Goron Juma’a ga yarana Zainab Ahmad, tare da Adam Ahmad, sai kuma Sadiq Ahmad, da Halima Ahmad, sai Yusuf Ahmad, da Maimuna Ahmad, tare da Siyama Ahmad, sai Uwar Gida sarautar Mata Madam Suwaiba, da kuma Nasiru wanda ya tafi Saudiyya da iyalansa, tare da Sa’idu Gulu a qaramar hukumar Rimin Gado a garin Kano, sai kuma Alhaji Nura a qaramar hukumar Kabo, da Isa Reza a garin Masanawa Kabo, da kuma Yakubu Garo, daga qarshe ina miqa saqon gaisuwar Goron Juma’a ga Majidaxin Qofa Bala Ibrahim. Da fatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Daga Shugaba Ahmad Namalan Kazode, qaramar hukumar Kabo. 08034041022
Gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in miqa gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauqa-lauqa,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga qarshe ina mai miqa gaisuwar Goron Juma’a ga Xan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Daga Salisu Muhammad, Kaduna. 07036824044
Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka. Ina so in miqa gaisuwar Goron Juma’a ga masoyana kamar su Alhaji Isa Ibrahim Bida, sai Abba Abdullahi (Baka son tsufa),da Falalu Abdullahi Zaria City, tare da Usman Hamisu Abuja, sai kuma Ibrahim Tukura (Shugaban matasa), da kuma Umar Sani Madaki, daga qarshe ina miqa saqon gaisuwar Goron Juma’a ga Sulaiman Yusuf mai mata biyu Kadija da Fatima. Da fatan duk suna cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a. Daga Muhammad Idris, Abuja. 07065279510
Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in miqa gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Alhaji Murnir Wanbai, sai kuma Alhaji Sulaiman Garki, tare da Malam Abdullahi mai sayar da katin waya a Garki, da Alqali Badarawa Kaduna, daga qarshe ina miqa saqon Goron Juma’a ga Tijjanin Alhaji Nura dake Garki Abuja. Dafatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a. Daga Alqali Nura, Kaduna. 08066844726
Gaisuwa cike da farin ciki nake miqa saqon gaisuwar Goron Juma’a ga Yusuf Isa, sai kuma Mahmud Bashir, tare da Faisal Sani, da Hauwa Isa, sai Rashida Isa, daga qarshe ina miqa saqon Goron Juma’a ga Maimuna Isa. Da fatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a. Daga Iliyasu Isa, Abuja. 08169130801
Assalamu alaikun. Fatan alkairi ga LEADERSHIP Hausa, ina mai farin cikin da wannan fali namu da aka ba mu dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya xaukaki wannan Jarida mai farin jini a Duniya baki xaya. Ina so in miqa saqon gaisuwar Joron Juma’a ga, manyan abokan karatuna kamar su Tasi’u Sirajo (Barrister), da Yunus Abubakar, tare da Rabi’u Abdullahi (baban Tahir), sai kuma Haruna Ibrahim (Baba), da Zakariyya Umar Wade, daga qarshe ina miqa saqon gaisuwar Goron Juma’a ga Aliyu Muhammad. Da fatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a. Daga Abdulmuminu Sani, Katsina. 08135391867