ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, June 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Sallah

by Rabi'at Sidi Bala
4 years ago
Goro

Wannan fili ya saba kawo muku gaisuwar Goron Juma’a, amma a wannan makon goron ya kara girma zuwa na Babbar Sallah.

Ga gaishe-gaishen Sallah daga mazumunta zuwa ‘yan’uwa da abokan arziki kamar haka:

  • Layya Babbar Ibada: Yadda Ake Gudanar Da Ita Da Matsayinta A Musulunci

Sunana Hafsat Sa’eed:
Assalamu alaikum al’umar musulmai baki daya, ina yiwa kowa da kowa Barka da Sallah, musamman ma iyayen gidana a siyasa Abubakar Malami San ‘Minister of justice’ kuma ‘Kebbi State gobernor’ gobe Insha Allah, da kuma Uwar Dakina Uwar Marayun Jahar Kebbi wato Amaryar mai girma ‘Minister’ Hajia Fatima Abubakar Malami San da kuma Hon. Abubakar Umar Jarengol da Masanin Mayobani da kuma Hon. Kwacham buba Abdurahaman da dai sauran jama’ar da ban ambata ba, don ba za su kirguba, ina yima kowa da kowa barka da Sallah, Allah ya maimaita mana ya sa muga na badi haka da rai da lafiya.

ADVERTISEMENT

Sunana Yakubu Bala Gwamaja: Ina gaida masoya Annabi Muhammad (S.a.w) baki daya, ina mana barka da Sallah, Musaman Alhaji Bala Baba Mai Gidaje ‘Family’s’ da Gandun Masaka ‘Family’s’ da mMalam Baban A’i ‘Family’s’ da Mijin Yawa ‘Family’s’ da ‘Yan uwana ‘yan Kannywood, da ‘Yan uwana ‘Yan kantin Kwari da dukkan mutanan Gwammaja da Masoya na ko ina da na Makarantar GSS Dala, da na ‘Ligal Law Dip’.

Sunana Safiyya Mustapha Mu’az Gurin Gawa:
Ina gaida mahaifina Malam Mustapha mu’az Gurin Gawa da mahaifiyata Rahama Rabi u Gurin Gawa da Antina Rabi’at Sidi Bala da Babban yayana Usama Sidi Bala, da ‘yar uwata Ummi Mustapha Mu’az Gurin Gawa (Maman Abdallah) da Maryam Mustapha Mu’az da dan uwana Hassan Mustapha mu’az da Aminiyata Sadiya Bashir Gurin Gawa da kawata Khadija Muhammad Fulani da Malam Abba bako Gano, Abdullahi Sabo Dan Agundi, Usam Abdulmaliki (na ‘yan baro) Dawakin Kudu
Da shafa’atu Shehu Bello Gurin Gawa da Hayatu Isyaku.

LABARAI MASU NASABA

Kotu Ta Ɗege Shari’ar Ganduje Da Wasu Mutum 7 Zuwa 14 Ga Oktoba 2026

An Fara Gasar Tseren Dawakai Ta ‘Renewed Hope’ da Sabon Salo A Kano

Sunana Khausar Salis (Aglan Nissah) daga Kasar Nijer:
Ina mika sakon gaisuwa da Barka da Sallah zuwa ga daukacin musulmin duniya baki daya musaman ‘yan uwa da abokanan arziki na nesa Haseenatou Autar Manya alkhairin Allah ya kai miki har gadon bacci, Fauzeeya Idris Namadi, Jamila Umar Janafti kakata rabbi ya jibanci lamarinki ina miki fatan alkhairi a duk inda kike, Safna Aliyu Jawabi gaisuwa ta musamman gareki, Hajjiya Maryam Sakatare ba zan manta dake ba ina miki gaisuwar ban girma, Rabi’at Sidi Bala kiji dadinki ta wajena ina fatan kin Sallata lafiya, Yayana Muhammad Kareem ina mika gaisuwa tun daga nan kasar Niger har izuwa Nageriya, kai kowa da kowa duk ina gaisheku, Allah ya karbi ibadunmu Ameen.

Sunana Muhammad Karim daga Kaduna:
Ina gaishe da Fatima Ibrahim Khalil, Asmeemat Zeeyan, Salahuddeen Muhammad, Nazifi Yarima, Fateemah Kankia, Khausar Salis, Hafsat Ibrahim Khalil, Dakta Maryama, Ibrahim, Umar Dayyan, Azizat Hamza, Meerah Y Turaki, Jamila Musa, Jamila Umar (Janafty), Sanaz deeya, Farida Musa (Sweery), Comrade Sani Musa Daitu da Hannah Mahmud.

Sunana Aisha Hussaini (Princess Ayshatou) daga Sakkwato:
‘Firstly’ ina mika sakon gaisuwata zuwa ga bango, jigona, abin tinkahona, kuma farin cikina, wato mahaifina Hussaini Ibrahim Allah ya maimaita mana.Sai kuma zinariyar rayuwata bi ma’ana Mahaifiyata Allah Ya ja kwananta ya kuma kara mata koshin lafiya. Kannen mahaifiyata su ma ba zan baro su a baya ba musamman Saratu, Jamila da ma sauransu fatan sun yi Sallah lafiya. Ba zan manta da dan uwa Nur Isma’il shi ma ina mika sakon barka da sallata a gare shi, tagullar kanwata Nabila Abdullahi da Fatima Aminu. Ba zan karkare ba sai na saka ‘yan uwana marubuta musamman Fatima Lawal, Ikilima Bello, ‘Cham rose Anup Janyau’, Jidda Washa, Muhammad kareem Alherin Allah ya kai musu har gadon baccinsu. Da fatan dukkaninsu sun yi Sallah cikin koshin lafiya.

Sunana Abdul-azeez Shehu (Yareema Shaheed) daga Kano:
Ina gaida Gimbiya Rahma da Yarima Umar da Gimbiya Hauwa’u Umar, Fatima Shehu, Shuaibu Jafar, Yusuf Suleiman, Zinatu Balarabe, Abdulmutalib, Sadik wanka, Nura shamaki, Imran Abu Muhibba, Abdullahi Makama, Yarima Sameer, zainab Suleiman, Uwar soro Hajiya A’isha da dukkan ‘yan uwa da abokan arziki da fatan mun yi sallah lafiya.

Sunana Aisha Musa Yankara daga Jihar Katsina:
Gaisuwa a gareka farin cikina abar alfaharina mai share dukkan kukana babata mamana innata Hajiya Saratu Idris Musa Yankara, Gaisuwa a gareka ‘My kurratul aini’ Babana na kaina mai share dukkan kukana, ina gaisuwa agareka Alhaji Musa Kallah Yankara, Sai Mamata ta biyu abokiyar shawarata Hajiya Zinatu Musa Yankara, Ina gaida babbar anti na Hajiya Nafisa Musa Umar, ina gaida anti na Hajiya Basira Musa Alhaji Inusa Yankara, da yayana na kaina Muhammad Mustapha Musa Yankara, da kanwata ta kaina Maryam Musa Yankara, Ummulkhairi Musa Yankara, Maman Ameer, Amina Umar yankara, da sauran wadanda ban ambataba da fatan duk kun yi Sallah lafiya Allah ya karbi ibadunmu amin ya Allah.

Sunana Mujibu Muhammad Mai Gauseeya:
Ina mai farin cikin Zagayowar wannan rana mai Albarka da Alfarma Na ‘Edie Mubarak’. Ina mika sakon gaisuwa ta ta musamman ga mahaifina shugaba Muhammad mai Gauseeya, sai mahaifiyata da Hajiya Ameena, Adam Baso, Budurwata Faudeeya muhammad, Abokan Arziki
Labidu mai Leshi, Kabiru Kb, Muhammad Dk, Umar M. Shanawa, Umar M. Sharif, Nura M. Inuwa, Umar Mb, Oga Dan Mangu, Bilkeesu Abdullahi, Fateema Kinal, Imma Shehu, Khadeejat Shehu.

Sunana Asma’u Lawal M. Liman daga Zamfara:
Ina gaida ‘Liman’s family’ gaba daya, Naana M. Sha’aban, da jamila Aliyu, Yareema shaheed, Muhammad kareem, HMH, Agent kabeer, ina mika gaisuwata zuwa ga babban yayana sobanu, ‘Tween brother’ na Jafar, gaisuwa gareki babbar anti na Anti Teema, Anti Murja, da Aminiyata Anti Maryam, Rahama koise, Aisha my bali, ‘Aaftab’s team’, Nana khadi, Leemart pinky, Anup janyau, Umar Dalha, princess Fateema mazadu, Rukayya Mrs Jameel, Rabi’atu Addawiyya, Mrs basakkwace (khadija Muhammad), Asma’u Sahabi liman,Yousuf dahiru, Fahad, Amina zakari, Hafsat obi, Yasmin, Cele(Ahmad), Mhiss Flower, da Albabians baki daya, ina mika gaisuwata ga Dukkannin al’ummar musulmi baki daya, da fatan kun yi sallah lafiya.

Sallah
Rabi'at Sidi Bala
+ postsBio
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Zan Iya Auren Namiji Komai Talaucinsa Muddin Muna Son Junanmu -Maryam Labarina
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Gidajen Gala Ne Kadai Mafita Ga Masana’antar Kannywood – Falalu Dorayi
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Bukatar Rike Sirri A Tsakanin Ma’aurata
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    GORON JUMA’A

MASU ALAKA

Kotu Ta Ɗege Shari’ar Ganduje Da Wasu Mutum 7 Zuwa 14 Ga Oktoba 2026
Manyan Labarai

Kotu Ta Ɗege Shari’ar Ganduje Da Wasu Mutum 7 Zuwa 14 Ga Oktoba 2026

June 25, 2026
An Fara Gasar Tseren Dawakai Ta ‘Renewed Hope’ da Sabon Salo A Kano
Labarai

An Fara Gasar Tseren Dawakai Ta ‘Renewed Hope’ da Sabon Salo A Kano

June 25, 2026
Ndume Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Yake Goyon Bayan Ƙudirin Kafa ‘Yansandan Jihohi
Manyan Labarai

Ndume Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Yake Goyon Bayan Ƙudirin Kafa ‘Yansandan Jihohi

June 25, 2026
Next Post
rago

Ra’ayoyinku A Kan Tsadar Ragunan Layya A Wannan Shekarar (Ra'ayi)

LABARAI MASU NASABA

Kotu Ta Ɗege Shari’ar Ganduje Da Wasu Mutum 7 Zuwa 14 Ga Oktoba 2026

Kotu Ta Ɗege Shari’ar Ganduje Da Wasu Mutum 7 Zuwa 14 Ga Oktoba 2026

June 25, 2026
An Fara Gasar Tseren Dawakai Ta ‘Renewed Hope’ da Sabon Salo A Kano

An Fara Gasar Tseren Dawakai Ta ‘Renewed Hope’ da Sabon Salo A Kano

June 25, 2026
APC Ta Dage Yakin Zaben Shugaban Kasarta A Kano

An Dakatar Da Shugaban APC Na Kebbi Da Kwamishina Kan Zaɓen Cike Gurbin Zuru

June 25, 2026
Ndume Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Yake Goyon Bayan Ƙudirin Kafa ‘Yansandan Jihohi

Ndume Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Yake Goyon Bayan Ƙudirin Kafa ‘Yansandan Jihohi

June 25, 2026
EFCC Za Ta Gurfanar Da Shugaban Miyetti Allah Kan Zargin Almundahanar Dala Miliyan 2.53

EFCC Za Ta Gurfanar Da Shugaban Miyetti Allah Kan Zargin Almundahanar Dala Miliyan 2.53

June 25, 2026
Maroko Ta Zama Ƙasa Ta Farko Daga Afirka Da Ta Tsallaka Zuwa Zagaye Na 32 A Gasar Kofin Duniya

Maroko Ta Zama Ƙasa Ta Farko Daga Afirka Da Ta Tsallaka Zuwa Zagaye Na 32 A Gasar Kofin Duniya

June 25, 2026
Zan Ware 10bn Don Inganta Ilimin Matasa Idan Na Ci Zabe – Atiku

‘Yan Nijeriya Ba Sa Bukatar ‘Yan Jarida Su Faɗa Musu Suna Jin Yunwa — Atiku

June 25, 2026
Dokar Sin Ta Gurfanar Da Masu Rajin Ballewar Kabilun Kasar Da Ke Kasashen Waje Ta Dace

Dokar Sin Ta Gurfanar Da Masu Rajin Ballewar Kabilun Kasar Da Ke Kasashen Waje Ta Dace

June 24, 2026
’Yan Kasuwa Na Kasashen Waje Sun Yaba Wa Yanayin Kasuwanci Na Sin

’Yan Kasuwa Na Kasashen Waje Sun Yaba Wa Yanayin Kasuwanci Na Sin

June 24, 2026
Yadda Uba Sani Ya Farfaɗo Da Asibitin Da Aka Yi Watsi Da Shi Tsawon Shekaru 40 – Hakimin Makarfi

Yadda Uba Sani Ya Farfaɗo Da Asibitin Da Aka Yi Watsi Da Shi Tsawon Shekaru 40 – Hakimin Makarfi

June 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.