• English
  • Business News
Thursday, August 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hadin Nama Da Shinkafa Cikin Kwai

by Bilkisu Tijjani
2 years ago
in Girke-Girke
0
Hadin Nama Da  Shinkafa Cikin Kwai
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Yadda Ake Faten Acca

Danbun Shinkafa Da Nama Da Kifi

Assalamu alaikum masu karatu barkammu da sake haduwa a wannan mako acikin shirin namu mai farin jini da albarka na girki adon mata.

A yau za mu hada girki ne na musamman, na Nama Da Shinkafa Cikin Kwai:

Abubuwan Da Ya kama Uwargida Ta Tanada
Shinkafa, Kwai, Nama, Peas da carrot, Albasa da lawashi, Attaruhu da Tattasai, Oil or maggrine, Tafarnuwa, maggi da gishiri thyme

Yadda Uwargida za ta hada:
Za ki sami markaddadn nama wato wanda kika tafasa kika barshi ya dahu sannan kika daka shi ko miding din shi, ki zuba a tukunya sai ki zuba curry, tafarnuwa, lawashi, thyme, magi da gishiri ki zuba ki juya sannan ki barshi ya dahu.
Sannan ki wanke shinkafa ki yi mata rabin dahuwa sai ki kara wanke ta ki tsane ta da matsami sai kuma ki daukko wannan naman ki zuba a kasko mai fadi ki zuba mai ko margin ki soya sama sama sannan ki dakko shinkafar ki zuba akai sai ki sami attaruhu ko tattasai wanda kike so idan ke maicin yaji ce sai kisa attaruhu ki jajjaga ki zuba akai ki juya sai ki samu carrot da peas ki goge bayan carrot din ki yayyanka Sai ki zuba ruwa ki juya sosai Sai ki barshi zuwa yan mintuna Sannan ki sami Kwai ki fasa akai ki juya so sai Sai ki barshi ya dan dahu Sannan ki sauke. Aci dadi lafiya


Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

CPI Na Sin A Maris Ya Ci Gaba Da Karuwa

Next Post

Me Ya Sa JKS Ta Gudanar Da Gangamin Ilimantar Da Kan Jama’a?

Related

Yadda Ake Faten Acca
Girke-Girke

Yadda Ake Faten Acca

3 weeks ago
Danbun Shinkafa Da Nama Da Kifi
Girke-Girke

Danbun Shinkafa Da Nama Da Kifi

1 month ago
Yadda Ake Gasasshen Biredi (Sandwich)
Girke-Girke

Yadda Ake Gasasshen Biredi (Sandwich)

1 month ago
Danbun Shinkafa Da Nama Da Kifi
Girke-Girke

Danbun Shinkafa Da Nama Da Kifi

2 months ago
Yadda Za Ki Hada Funkasonki
Girke-Girke

Yadda Za Ki Hada Funkasonki

2 months ago
Yadda Za Ki Hada Garin Sakwara
Girke-Girke

Yadda Za Ki Hada Garin Sakwara

3 months ago
Next Post
Me Ya Sa JKS Ta Gudanar Da Gangamin Ilimantar Da Kan Jama’a?

Me Ya Sa JKS Ta Gudanar Da Gangamin Ilimantar Da Kan Jama’a?

LABARAI MASU NASABA

Allah Zai Kunyata Masu Ɗaukar Nauyin ’Yan Ta’adda – Gwamnan Zamfara

Allah Zai Kunyata Masu Ɗaukar Nauyin ’Yan Ta’adda – Gwamnan Zamfara

August 13, 2025
Gyaruwar Alakar Kasuwancin Sin Da Amurka Ta Zarce Bukatun Kasashen Biyu

Gyaruwar Alakar Kasuwancin Sin Da Amurka Ta Zarce Bukatun Kasashen Biyu

August 13, 2025
APC

2027: Jagororin APC Na Kudu-maso-Yamma Sun Amince Da Tinubu Ya Sake Tsayawa Takara

August 13, 2025
Sin Ta Dauki Matakan Mayar Da Martani Kan Bankuna Biyu Na EU

Sin Ta Dauki Matakan Mayar Da Martani Kan Bankuna Biyu Na EU

August 13, 2025
Tinubu

Rangwame: Tinubu Ya Bada Umarnin Sake Bitar Tsarin Yadda Ake Karɓar Haraji 

August 13, 2025
Sashen Tattalin Arzikin Teku Na Sin Ya Bunkasa A Rabin Farko Na Bana

Sashen Tattalin Arzikin Teku Na Sin Ya Bunkasa A Rabin Farko Na Bana

August 13, 2025
Farfado Da Karkarar Sin: Canjin Gaisuwa Daga “Shin Ka Ci Abinci?” Zuwa “Yaya Rayuwarka A Gari?”

Farfado Da Karkarar Sin: Canjin Gaisuwa Daga “Shin Ka Ci Abinci?” Zuwa “Yaya Rayuwarka A Gari?”

August 13, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kafa Sabbin Manyan Makarantu Na Tsawon Shekaru 7

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kafa Sabbin Manyan Makarantu Na Tsawon Shekaru 7

August 13, 2025
Aikin Hakar Kwal Ta Hanyar Amfani Da Fasahar Zamani Ya Fara Wuce 50% a Kasar Sin

Aikin Hakar Kwal Ta Hanyar Amfani Da Fasahar Zamani Ya Fara Wuce 50% a Kasar Sin

August 13, 2025
Majalisar Kano Na Shirin Zartar Da Dokar Gwajin Kwayoyin Jini, Kanjamau Da Cutar Hanta Kafin Aure

Majalisar Kano Ta Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma Bisa Zargin Kara Farashin Takin Gwamnati

August 13, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.