ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Halayen Kirki 14 Da Ake Bukata Daga Malamin Makaranta (3)

by Idris Aliyu Daudawa and Sulaiman
1 year ago
Halayen kirki

… ci gaba daga makon jiya

8.Mutuntawa
Ko da a cikin ajin manya masu koyo akwai bukatar a samu lamarin mutuntawa wadda ake da ita tsakanin dalibai da Malamaishi yasa an fi son masana ilimi su tabbatar da aiwatar da irin wannan halayyar, wadda zata sa su tabbatar da cewar ana ganin kimarsu wato girmamawa, ta hakan sannu a hankali watarana su ma sai su rika bada tasu gudunmawar a cikin aji idan bukatar yin hakan ta taso.

9. Son kirkira ko yin wani abu
Shi lamarin kirkira yana tafiya ne kafada- kafada ne da iya tafiya da duk yanayi ko halin da aka tsince kai wato shi Malamain, abinda aka dade da yin maganarsa. A matsayin ka na Malami ko dai kana koyawa wadanda suka fara koyon shi shi karatun ko kuma wadanda suke yin koda kuwa digirin digirgir ne,yana dakyau ace kai ma ka shigo da wata fasaha taka domin gano maganin matsalolin wadanda suna iya taimakawa wajen azo ta yadda su dalibai za su samu gane/fahimtar dukkan abubuwan da suka shige masu cikin duhu.Idan ka zama ma’abucin kirkirar wani abu ne yin hakan zai sa suma daliban naka su yi koyi da kai,wanda hakan zai taimaka masu wajen gudanar da rayuwarsu duk inda suka samu kansu.

ADVERTISEMENT

10.Samun kwarewa ta gogaiya/ko yin mu’amala
Daga tarurrukan Iyayen yara da Malamai kai har ma da tarurrukan sassa ko bangarori,har ya zuwa koyawa daruruwan dalibai kowa ce rana,shi lamarin ilimi wani fanni ne mai albarka,wanda yake bukatar samun mu’amala a tsakanin dalibai,Malamai,da kuma wadanda suke tafiyar da makarantu,har ma da iyali.Idan burinka shi ne ka kasance wanda ke aiwatar da lamarin daya shafi ilimi, har ta kasance babu wanda ake maganarsa sai kai, kana da bukatar mallakar dabarun da za kayi aiki tare da wasu ba tare da samun wata matsala ba kowace rana.

11.Yadda ake shirin koyarwa
Kamar dai yadda lamarin yake ko ya kasance mai sauki ko kuma ayi shi yadda ya kasance,yana da muhimmanci a samu damar tunkarar duk yadda lamarin ya kasance wato duk irin matsalolin da za a iya fuskanta a aji ya zama an dade da shirywa hakan Malamai yana karawa shirin nasa karsashi a matsayin sa na Malamai ta hanyar koyo dangane da daliban nasa wato kokarinsu da kuma matsalolinsu, da kuma kuma gano yadda tsarin abubuwan da zaka koyar da daliban naka zai shafi kowannen su gwargwadon irin kwazon da yake da shi.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

12.Yadda a zahiranci abubuwa suke
A shekarar 2006,Carol Dweck wani masanin yadda mutum mai hankali yake,ya san yadda halin mutum yace a cikin littafinsa mai suna “rayuwar mutum da yadda hankalinsa yake” da wasu halayen da aka sa suke a littafinta.” mai suna:The Psychology of Success ko kuma hanyoyin da ake bi ko amfani da su domin a samu dama ta cimma nasara.Kamar dai yadda tunanin Dweck ya ke,mutane wadanda suke da mabambantan halaye suna yi wa kaddarori a matsayin wani hazikanci ne ta bangaren ilim wato kokari wanda akan gane a farkon rayuwa,wanda irin hakan na sa a fuskanci wadansu tarnakai ko matsaloli da za a ga kamar ba za a iya maganinsu ba.Sai dai kuma ta wani hasashen akwai wadansu da suke ganin cewa shi lamarin kokkari ko hazikanci da kirkirar wani abu ana iya samaun damar yin hakan amma idan aka sa hakuri.

13. Ka iya tunkarar duk yadda dalibi yake
Dalibai da z aka koyar a matsayinka na Malamain su suna iya ko maganar gaskiya kowane daga cikin su akwai irin renon daya samu ta harkar ilimi kasancewarsu daga wurare daban daban, nau’oin dabarun da suke da sun a yin abubuwa,ga kuma matsaloli, dole ne kuma ka kwana cikin shirin lalle sai ka sadu da su duk kuwa da irin mizanin da suka cimmawa wwajen koyo.Wannan yana nufin ka tabbatar da kana da badara ko basirar da zaka iya tafiya da koyar da dalibai wadanda dabarar da ko salon da aka yi amfani da su wajen koya masu ya sha bamban dana saura duk a cikin aji daya ko kuma kungiya daya.Nan wani wuri ne inda wadansu abubuwa kamar a iya tafiya da irin halin da aka tsinci kai,ko lamarin tausayi, hakuri, wurin da za su aiki ko amfani ke nan ga su ma’abota ilimi.

14.Samun bambancin yadda aka koyar da daliban da suka bambanta da juna
Idan aka tattara ko tattaro abubuwa mabambanta akan darussa da kuma irin nau’in darussa da kuma sassan ko bangarori hakan yana nunawa dalibai yadda harkoki suke tafiya, da kuma aikin yadda ake maganin matsala yake in ana magana ta babu wasu boye- boye ne, yadda lamarin rayuwar yake a bayyane.
Idan har aka ce shi Malami ko kai Malami duk baka ko baka mallaki dukkan halayen kirki wadanda ake bukatar Malamin makaranta ya kasance yana da su ba,ba damuwar kanka o tada hankalinka zaka yi ba, ka sa a ranka cewar akwai wadansu abubuwan da suka kunshi su halayen inda zaka iya karuwa da su ta hanyar yin gwaji wadda ba mai wata wuya ba ce.Ko dai ta kasance kai babbar manufarka bata wuce ka samu damar ba wadanda basu da lakar fasaha ko wayo ba su kasance su farka daga barcin daya dauke su yayin da su kuma masu kwazon an kara masu kaimi,ko kuma su samu ko a koya masu sabbin dabaru masu kaifi sosai,takardar shedar ilimi ta digiri ko wadda bata kai hakan ba, wata dama ce ta mallakar shi ilimin da kwarewar da kai Malami kake bukata domin ka samu cimma burinka na abinda ka sa gaban sai ka kai can makura ko gaba da ita.

Halayen kirki
Idris Aliyu Daudawa
+ posts Bio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi
Halayen kirki
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

MASU ALAKA

Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Next Post
Jajircewa Ce Sirrin Samun Daukakata A Masana’antar Kannywood -Sadik Sani Sadik

Jajircewa Ce Sirrin Samun Daukakata A Masana'antar Kannywood -Sadik Sani Sadik

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.