ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

by Idris Aliyu Daudawa
3 weeks ago
Jonathan

Ranar Litinin ta wannan makon da muke cikiTsohon Shugaban ƙasar Nijeriya, Dokta. Goodluck Ebele Jonathan, ya ƙaddamar da ayyuka 18 waɗanda aka kammala su da Gwamnatin Jihar Bauchi ta yi na gina hanyoyin cikin garin na Bauchi.

Jonathan, wanda ya ƙaddamar da ayyukan a hanyar BRC 2-Yelwa, Bauchi, ya ce babu wasu al’ummar da za su ci gaban tattaliun arziki da shi ci gaban gaba ɗaya ba tare da abubuwan more rayuwa na zamani masu ɗorewa ingantattu, inda ya ce hanyoyi su me manyan abubuwan da suke samar da ci gaban kowace Jiha, saboda kuwa ai sun haɗa wurare ne masu yawa, bunƙasa harkokin kasuwanci,  samar da damarmaki ga kuma bunƙasa kuwa ya san ana tafiya,tare da shi kan lamarin duk wani ci gaba.

Jonathan ya ce al’ummar Jihar ta Baucchi sun yi amanna da amincewa da Gwamna Bala Mohammed domin kuwa hakan ana iya ganewa akan yadda aka samu ci gaba a sassa daban daban na Jihar.

ADVERTISEMENT

Ya ce,“Gwamna Bala Mohammed ba wai bane ya fara ire iren ayyukan na Shugabanci na gari ba saboda kuwa  ayyukan da ya yi sun taɓa rayuwar al’umma.Ya ce yadda mulkin sa yake tafiyar da ayyukan da sukka shafi abubuwan more rayuwa, kamar harkar ilimi, kula da lafiyar al’umma,aikin gona,da kuma bunƙasa ak’umma ya nuna a fili ya nua a fili babban burin sa shi ne al’ummar Jihar Bauchi su ci gaba da samun ayyukan da za su  nuna ana tafiya tare da kowa babu wanda aka manta da shi.”

Jonathan ya ƙara da cewa ba ya mamakin irin yadda Gwamnan ya yi ayyukan da suka samar da ci gaba, domin kuwa ya daɗe da sanin sa shekarun da suka gabata ya kuma san yadda yake da sha’awar yin ayyuka,mai da hankali sai ya cimma nasarar kammala ayyukan da yasa a gaban sa,domin samar da romon damukuraɗiyya ga al’umma domin samar da ci gaban su.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Yayi kira da al’ummar Bauchi su ci gaba da ba Gwamnatin haɗin kai domin a samu damar kare kare hanyoyin da aka ƙaddamar da kuma ayyukan jin daɗin al’umma da aka yi.

“Hanyoyi ba kawai wasu abu ba ne da ake gani da ido; tamkar hannun jari ne wanda aka yi saboda gaba.Sha’anin kulawa ana buƙatar haɗin kan duk ƴan Jihar ta Bauchi domin kulawa da su da kare su, wasu ayyuka ne, da ake san duk ƴan Jihar za su yi su don haka ne son bada haɗin kai kamar yadda ya jaddada,”.

Tsohon Shugaban ƙasa ya nuna jin daɗin sa da kuma tabbacin cewar Jihar za ta ci gaba ayyukan ci gaba masu ɗorewa  ta hanyar kulawa da kuɗaɗen Jihar da kuma babban haɗin gwiwa tsakanin gwamnati da al’ummar ta.

Tun farko da yake gabatar da na shi jawabin, Gwamna Bala Mohammed ya ce tun lokacin da ya fara  mulkin sa, ya yanke shawarar zai fara da ayyukan da za su yi tasiri a rayuwar al’umman Jihar.

“Munsan cewa ingantattun hanyoyi suna da muhimmanci saboda sune suka haɗa al’ummomin wurare daban daban, suna bunƙasa harkar kasuwanci, bunƙasa yadda za a samu ilimi sa lamarin kula da lafiya, da kuma samar da dama wajen samun ci gaban da zai taimakawa ci gaban al’umma kamar yadda ya ƙata jaddadawa,”.

Jonathan
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (1)

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Jonathan

Barcelona Ta Kammala Ɗaukar Rodri Da Cancelo A Rana Ɗaya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.