ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hukumar Kula Da Kayayyakin Tarihi Ta Sin Ta Fitar Da Sabbin Sakamakon Bincike A Kasashen Waje

by CGTN Hausa
43 minutes ago

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Zama Kasa Mafi Girma a Bangaren Shakatawa A Duniya

Sin Ta Yi Kira Da A Karfafa Ci Gaban Fasahar AI Ta Yadda Za Ta Amfani Jama’a Da Kyautata Rayuwarsu

Hukumar kula da kayayyakin tarihi ta kasar Sin ta fitar da sabbin sakamako 3 na ayyukan binciken kayan tarihi a kasashen waje a birnin Beijing, yau Alhamis 24 ga wata, wadanda suka hada da binciken kayan tarihi na haikalin Montu da Sin da Masar suka gudanar tare, da binciken kayan tarihi na dajin Ben Arous da Sin da Tunisia suka yi cikin hadin gwiwa, da kuma binciken kayan tarihi na kogin ja da Sin da Kyrgyzstan suka gudanar tare.

Daga cikinsu, tarihin haikalin Montu na Masar ya wuce shekaru 3,000. Kwanan nan, tawagar binciken kayan tarihi ta hadin gwiwar Sin da Masar ta gano wani “tabki mai tsarki a kudancin haikalin” wanda ba a san da shi ba a baya, da fadinsa ya wuce murabba’in mita 50, abun ke da ma’ana mai zurfi ga nazarin al’adun ibada da ayyukan haikalin Masar na zamanin da, kuma ya nuna darajar tunani da hanyoyin binciken kayan tarihi na Sin a duniya.

Dajin Ben Arous na Tunisia kuwa, ya kasance daga karni na 3 kafin haihuwar Annabi Isa zuwa karni na 8 bayan haihuwar Annabi Isa. A can, tawagar binciken kayan tarihi ta hadin gwiwar Sin da Tunisia ta gina wani lambun shan iska na kayan tarihi, inda ta yada dabarun kare manyan wuraren tarihi na Sin zuwa kasashen waje, kuma ta taimaka wa al’ummar Tunisia kara fahimtar tarihinta.(Amina Xu)

ADVERTISEMENT

CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Zama Kasa Mafi Girma a Bangaren Shakatawa A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Yi Kira Da A Karfafa Ci Gaban Fasahar AI Ta Yadda Za Ta Amfani Jama’a Da Kyautata Rayuwarsu
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

    Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

MASU ALAKA

Sin Ta Zama Kasa Mafi Girma a Bangaren Shakatawa A Duniya
Daga Birnin Sin

September 24, 2026
Sin Ta Yi Kira Da A Karfafa Ci Gaban Fasahar AI Ta Yadda Za Ta Amfani Jama’a Da Kyautata Rayuwarsu
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Kira Da A Karfafa Ci Gaban Fasahar AI Ta Yadda Za Ta Amfani Jama’a Da Kyautata Rayuwarsu

September 24, 2026
An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka
Daga Birnin Sin

An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

September 24, 2026
Next Post
Boko Haram Ta Kashe Kwamandan ’Yan Banga Da Wasu Mutum Hudu A Borno

Boko Haram Ta Kashe Kwamandan ’Yan Banga Da Wasu Mutum Hudu A Borno

LABARAI MASU NASABA

Boko Haram Ta Kashe Kwamandan ’Yan Banga Da Wasu Mutum Hudu A Borno

Boko Haram Ta Kashe Kwamandan ’Yan Banga Da Wasu Mutum Hudu A Borno

September 24, 2026
Hukumar Kula Da Kayayyakin Tarihi Ta Sin Ta Fitar Da Sabbin Sakamakon Bincike A Kasashen Waje

Hukumar Kula Da Kayayyakin Tarihi Ta Sin Ta Fitar Da Sabbin Sakamakon Bincike A Kasashen Waje

September 24, 2026
Kotu Ta Soke Tikitin Takarar Pantami Na PDP A Gombe, Ta Umurci A Sake Zabe

Kotu Ta Soke Tikitin Takarar Pantami Na PDP A Gombe, Ta Umurci A Sake Zabe

September 24, 2026
Sin Ta Zama Kasa Mafi Girma a Bangaren Shakatawa A Duniya

Sin Ta Zama Kasa Mafi Girma a Bangaren Shakatawa A Duniya

September 24, 2026
Kotu Ta Umurci Trump Ya Maido Wa CNN, MS NOW Da Politico Izinin Daukar Rahoto

NCA Ta Goyi Bayan Sarkin Musulmi Na Gargaɗin ‘Yan Siyasa Kan Amfani Da Kuɗin Sata Wajen Zuwa Aikin Hajji

NCA Ta Goyi Bayan Sarkin Musulmi Na Gargaɗin ‘Yan Siyasa Kan Amfani Da Kuɗin Sata Wajen Zuwa Aikin Hajji

September 24, 2026
Sin Ta Yi Kira Da A Karfafa Ci Gaban Fasahar AI Ta Yadda Za Ta Amfani Jama’a Da Kyautata Rayuwarsu

Sin Ta Yi Kira Da A Karfafa Ci Gaban Fasahar AI Ta Yadda Za Ta Amfani Jama’a Da Kyautata Rayuwarsu

September 24, 2026
Kotu Ta Umarci A Kamo Mata Dogarin Gwamna El-Rufa’i

El-Rufai Ya Magantu Kan Abokansa Da Suka Yi Shiru Yayin Da Yake Tsare A Hannun ICPC

September 24, 2026
An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

September 24, 2026
Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

September 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci