An Kama Masu Garkuwa Da Mutane 32 A Hanyar Abuja Zuwa Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce ta kama wasu masu garkuwa da mutane da suka addabi jama’a a hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Kakakin rundunar ‘yan Sandan Nijeriyar, Jimoh Moshood, ya gabatar da mutum 32 da ake zargi da garkuwa da mutane a garin Katari da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Exit mobile version