• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasashen Yamma Na Yunkurin Cimma Burinsu Ta Hanyar Goyon Bayan Philiphines

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Philiphines

A cikin kwanaki 10 da suka gabata, Philiphines ta gudanar da ayyuka 4 masu hadari a sararin teku da saman tudun ruwa na Ren’ai da Xianbin. Matakin da ya zama shaida dake bayyana laifin Philiphines a kan hadarin cin karo da jiragen ruwan kasashen biyu, kasashen yamma ba shakka suna da alaka da lamarin.

A hakika dai, ba ruwan wasu kasashen yamma, ciki har da kasar Amurka kan batun tekun kudancin Sin ba, amma sun mai da fari baki, dalilin da ya sa suke goyon bayan ayyukan takara da Philiphines ta gudanarwa, wadanda suke keta ikon mallakar cikakken yankin Sin, domin cimma burinsu.

  • Yadda Ake Shirin Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Kan Iganta Ci Gaba A Amurka
  • Alhakin Karo Tsakanin Jiragen Ruwa A Tekun Kudancin Sin Na Wuyan Philippines

Amma, amincewar da kasashen yamma da Amurka ke baiwa Philiphines ba za ta canja gaskiya ba, tudun ruwa na Xianbin sashi ne na kasar Sin, kuma duk wani aikin da Philiphines ta yi a wadannan wurare, ya kasance keta ikon Sin na mallakar sararin tekunta, kana ba za ta cimma nasarar mamaye tsibirori a tekun kudancin kasar Sin ba.

LABARAI MASU NASABA

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

A halin yanzu kuma, a yayin shawarwari tsakanin Sin da Amurka bisa manyan tsare-tare a sabon zagaye, Sin ta nemi Amurka da kada ta keta ikon mallakar cikakken yankin kasar Sin bisa hujjar yarjejeniyoyin kasashen biyu, kada ta goyi bayan laifin da Philiphines ta yi. A nata bangare, Amurka ta nanata matsayinta na dakatar da nuna adawa da Sin ta hanyar karfafa kawancenta, kuma ba ta son yi sabani da kasar Sin. Amma, Amurka ta yi amai ta lashe, ta yi biris da alkawarin da ta yi a ’yan kwanakin baya kawai, ina mutuncinta? Game da EU, Sin ta shawarce ta da ta yi taka tsantsan kan lamarin, kada ta tsoma baki cikin harkokin tekun kudancin Sin. Kada ta dauki matakin da zai lalata moriyarta da mutuncinta a duniya. Sin za ta tsaya tsayin daka kan kare cikakken yankunanta da ikon mallakar sararin teku, za ta ci gaba da hadin gwiwa da sauran kasashe a wannan yanki don kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankali a tekun kudancin Sin. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an
Daga Birnin Sin

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

November 6, 2025
CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST
Daga Birnin Sin

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya
Daga Birnin Sin

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Next Post
An Binne Mutane 77 Da Harin Boko Haram Ya Rutsa Da Su A Yobe

An Binne Mutane 77 Da Harin Boko Haram Ya Rutsa Da Su A Yobe

LABARAI MASU NASABA

Batun Kawo Harin Soja: ‘Yan Nijeriya Sun Yi Watsi Da Barazanar Trump

Batun Kawo Harin Soja: ‘Yan Nijeriya Sun Yi Watsi Da Barazanar Trump

November 7, 2025
Barazanar Amurka Na Kawo Wa Nijeriya Hari 

Barazanar Amurka Na Kawo Wa Nijeriya Hari 

November 7, 2025
An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

November 6, 2025
CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

November 6, 2025
Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

November 6, 2025
A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.