ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Lafiyata Kalau, Na Shirya Tsaf Don Shugabantar Nijeriya —Tinubu

by Sadiq
3 years ago
Tinubu

Zababben Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa yanzu garau yake jim kadan bayan dawowarsa daga kasar Faransa.

Yayin da ya dawo Nijeriya daga kasar Faransa a ranar Litinin, zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce lafiyarsa kalau sabanin rade-radin cewa yana fama da rashin lafiya mai tsanani.

  • Tinubu Da Matarsa ​​Sun Dawo Abuja Daga Faransa
  • SERAP Ta Yi Barazanar Maka Gwamnatin Tarayya A Kotu Kan Bacewar Gangar Man Fetur Miliyan 149

Tinubu ya bayyana haka ne a gidansa da ke unguwar Asokoro a Abuja jim kadan bayan dawowarsa daga kasar Faransa.”

ADVERTISEMENT

Da yake jawabi ga magoya bayansa, ya ce cikin barkwanci, “bari na huta da daren nan bayan doguwar tafiya a jirgin sama. Na ci Amala da ewedu. Bayan haka, zan dan yi barci kadan sannan gobe za mu hadu.”

Dangane da jita-jita game da lafiyarsa, Tinubu ya ce “Duk abin da su ke so suna rade-radi. Ina da lafiya, lafiya kalau.”

LABARAI MASU NASABA

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Leadership Hausa ta ruwaito cewar zababben shugaban kasar ya ce ya shirya tsaf domin rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayu mai zuwa, inda ya kara da cewa yana ci gaba da tuntubar wadanda za su kasance cikin gwamnatinsa.

“Ba za ka yi mulki kai kadai ba; kana mulki ne tare da mutane. Ku yi shawara, ku tattara sannan ku fara aiki,” in ji shi.

Tinubu ya dawo tare da matarsa, Sanata Oluremi; yayin da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar APC suka tarbe su da suka hada da mataimakin zababben shugaban kasa Kashim Shettima, Gwamnan Filato Simon Lalong, da kuma Kakakin Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani
Manyan Labarai

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Manyan Labarai

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025
HOTUNA: Yadda Tinubu Ya Kai Ziyara Don Ta’aziyyar Sheikh Dahiru Bauchi
Hotuna

HOTUNA: Yadda Tinubu Ya Kai Ziyara Don Ta’aziyyar Sheikh Dahiru Bauchi

December 20, 2025
Next Post
Za Mu Tabbatar An Kwaso Daliban Da Suka Makale A Sudan -Gwamnatin Tarayya

Za Mu Tabbatar An Kwaso Daliban Da Suka Makale A Sudan -Gwamnatin Tarayya

LABARAI MASU NASABA

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025
Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

December 20, 2025
Matasa Miliyan 80 Ne Ba Su Da Aikin Yi A Nijeriya

Matasa Miliyan 80 Ne Ba Su Da Aikin Yi A Nijeriya

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.