ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Majalisar Dattawa Za Ta Yi Zaman Gaggawa Ranar Talata

by Abubakar Sulaiman
9 months ago
Majalisar

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

Majalisar Dattawa za ta gudanar da zaman gaggawa a ranar Talata, 10 ga watan Fabrairu, 2026, inda za a fara zaman da misalin ƙarfe 12 na rana kamar yadda rahoton Aminiya ya bayyana.

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayar da umarnin ga dukkanin sanatoci da su koma Majalisa domin halartar zaman na gaggawa.

  • Majalisar Ƙoli Kan Shari’ar Musulunci Ta Sake Neman A Cire Shugaban INEC
  • Ɗan Majalisar NNPP Ɗaya Tilo A Bauchi Ya Sauya Sheƙa Zuwa APC

An kira zaman ne kwanaki kaɗan bayan Majalisar Dattawa ta ƙi amincewa da ƙudirin da ke neman a riƙa tura sakamakon zaɓe ta hanyar lantarki, matakin da ya janyo muhawara a sassa daban-daban na ƙasar.

ADVERTISEMENT

A wata sanarwa da Magatakardar Majalisar Dattawa, Emmanuel Odo, ya fitar, an jaddada cewa halartar zaman wajibi ne ga dukkan sanatoci, tare da tabbatar da cewa za a fara zaman daidai ƙarfe 12 na rana.

Majalisar
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta
  • Abubakar Sulaiman
    APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno
  • Abubakar Sulaiman
    Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa
  • Abubakar Sulaiman
    Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

MASU ALAKA

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili
Manyan Labarai

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno
Labarai

Next Post
Sabbin Nau’o’in Masana’antun Ba Da Hidimomi Suna Karuwa

Sabbin Nau’o’in Masana’antun Ba Da Hidimomi Suna Karuwa

LABARAI MASU NASABA

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

November 14, 2026
SAW

Baiwar Da Allah Ya Yi Wa Annabi Muhammad SAW

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026
Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa

Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa

November 14, 2026
Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

November 14, 2026
An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

November 14, 2026
Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

November 14, 2026
Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.