CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Masanan Kasashen Yamma Na Sanya Kokonta A Zukatan Al’Umma Ta Hanyar Kiran Hukumomin Al’Umma Da Cibiyoyin Tsare Mutane A Xinjiang

by CRI Hausa
November 28, 2020
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Masanan Kasashen Yamma Na Sanya Kokonta A Zukatan Al’Umma Ta Hanyar Kiran Hukumomin Al’Umma Da Cibiyoyin Tsare Mutane A Xinjiang
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Gwamnatin jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta ta kasar Sin, ta bayyana furucin da wasu masana na kasashen yamma ke yi kan hukumomin kula da al’umma na jihar, a matsayin wani yunkuri na sanya rudani ko kokonto a zukatan jama’a.

Kakakin ofishin yada labarai na gwamnatin jihar ne ya bayyana haka, yayin wani taron manema labarai, inda wani ma’akacin gidan talabijin na CNN ya yi tambaya game da ikirarin wasu masanan kasashen yamma dake amfani da hotunan tauraron dan Adam domin nazartar jihar Xinjiang, inda kuma suka bayyana hukumomin kula da al’umma na jihar a matsayin cibiyoyin tsare mutane.
Kakakin ya bayyana cewa, cikin rahotonta, wata cibiyar bincike ta kasar Australia, ta bayyana dukkan gine-ginen da aka katange a Xinjiang a matsayin cibiyoyin tsare jama’a, bayan kuma hukumomi ne dake hidimtawa al’umma. A kara da cewa, cibiyar tsare mutane a Turpan da rahoton ya yi ikirari, ginin ofisoshin gwamnati ne, na kashgar kuwa, gidan raino ne da wajen adana kayayyaki da kuma makaranta da sauransu.
Ya ce wasu masu bincike dake zaman kansu kamar cibiyar ta Australia, ba cibiyoyin binciken ilimi ba ne, wurare ne da aka kafa domin adawa da Sin, wadanda Amurka ke jan ragamarsu.
Ya ce Xinjiang a bude take, don haka babu bukatar amfani da hotunan tauraron dan Adam domin nazartarta. Ya ce suna maraba da bakin da suke da sahihiyar manufa, su ziyarci jihar domin kara fahimtarta. (Mai fassarawa: Fa’iza Mustapha daga CRI Hausa)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Sojoji Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga A Hanyar Abuja Zuwa Kaduna

Next Post

Xi Ya Taya Murnar Kammala Gwajin Jirgin Ruwan Fendouzhe Mai Nutso Cikin Teku

RelatedPosts

Dabarun Gwamnatin Sin Ya Baiwa Duniya Kwarin Gwiwar Tinkarar Kalubaloli

Dabarun Gwamnatin Sin Ya Baiwa Duniya Kwarin Gwiwar Tinkarar Kalubaloli

by CRI Hausa
10 hours ago
0

“Abin da babba ya hanyo yaro ko ya hau kololuwar...

Shugaban Kasar Sin Ya Yiwa Taron Davos Jawabi Ta Kafar Bidiyo

Shugaban Kasar Sin Ya Yiwa Taron Davos Jawabi Ta Kafar Bidiyo

by CRI Hausa
10 hours ago
0

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya halarci...

Ko Akwai Yiyuwar Kyautata Hulda Tsakanin Amurka Da Turai Bayan Sabon Shugaban Kasar Ya Fara Aiki?

Ko Akwai Yiyuwar Kyautata Hulda Tsakanin Amurka Da Turai Bayan Sabon Shugaban Kasar Ya Fara Aiki?

by CRI Hausa
10 hours ago
0

Wasu kafofin watsa labarai na kasashen Turai sun taba yin...

Next Post
Xi Ya Taya Murnar Kammala Gwajin Jirgin Ruwan Fendouzhe Mai Nutso Cikin Teku

Xi Ya Taya Murnar Kammala Gwajin Jirgin Ruwan Fendouzhe Mai Nutso Cikin Teku

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version