ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Masar Dankali Ta Musamman Don Bikin Sallah

by Bilkisu Tijjani
3 years ago
Dankali

Assalamu alaikum masu karatu barkammu da sake haduwa a cikin shirin namu na girki adon mata.

Abubuwa da Uwargida zata tanada idan zata hada masar dankali:

Dankalin turawa, Attarug, a, Albasa, Maggi da Gishiri, kuri, Mai, Kwai.

ADVERTISEMENT

 

Yadda uwargida zaki hada masar dankali:

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Miyar Margi

Yadda Ake Alkaki

Zaki samu dankalin turawa mai kyau ki fere shi ki wanke sai ki nika shi ya yi laushi  da kauri kada kisaki ruwa a wajan  nikan  sai idan injin nikan yacije sai ki sa kadan bayan nan sai ki zuba a rubba ki yanka albasa kisaka maggi da gishiri da kuri in kinada dan wani kayan kamshi zaki iya sawa sai kifasa kwan kamar biyu haka sai attaruhun  ki wanke shi, ki daka shi ki zuba dai dai yadda kikeso sannan sai ki juya shi so sai kome yaji, sannan ki dora Tandar wato abin suyar masa a wuta  sai ki zuba mai kamar cokali biyu idan yayi zafi sai ki dauko kullun nan naki na dankali  da kika hadashi da kayan dandano kizuba daidai yadda girman kufin masar yake sai kibarshi sai ta gasu ta yi ja sai ki juya idan kika juya kikaga baiyi ja ba zaki iya maidashi. Amma fa ahankali zakiyi abun dan karya barbaje saboda ba shinkafa ba ce ballan tana yayi karfi bayan nan idan gasan ma ya yi ja kinga ko ina ya yi ja kamar yadda ake masar sai ki kwashe ta. Shikenan uwargida kingama hada masar dankalin turawa aci dadi lafiya

Ana cinta da miyar jajjage

Abubuwan da uwargida zaki tanada:

Mai, Koran tattasai, Albasa, kwai, magi.

Yadda uwargida zaki hada miya jajjage:

Zaki zuba mai a abin soyar ki kiyanka albasa da koran tattasanki sannan sai ki jajjaga  attaruhun bayan ki gama shima sai ki zubashi a ciki  sai kizuba magi, gishiri idan suka soyu sai ki fasa kwai kamar biyu haka ki zuba a ciki ki rufe ki barshi yayi kamar 30 ko 40 dakika  sai ki bude kijuyau amma kada kicika magi da yawa daya ma ya isa sai kici masar ki dashi idan kuma baki da kayan yin miyar jajjage zaki iya ci da yaji.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Ake Miyar Margi
Girke-Girke

Yadda Ake Miyar Margi

November 8, 2025
Yadda Ake Alkaki
Girke-Girke

Yadda Ake Alkaki

October 19, 2025
Yadda Ake Gurasa Ta Semovita
Girke-Girke

Yadda Ake Gurasa Ta Semovita

October 12, 2025
Next Post
Sallah: Wamako Ya ‘Yantar Da Fursunoni 62 A Sakkwato

Sallah: Wamako Ya 'Yantar Da Fursunoni 62 A Sakkwato

LABARAI MASU NASABA

Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

November 15, 2025
Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

November 15, 2025
Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

November 15, 2025
Shakirat Ta Tsallaka Mataki Na Ƙarshe Na Zama Gwarzuwar Ƴar Wasan Afrika

Shakirat Ta Tsallaka Mataki Na Ƙarshe Na Zama Gwarzuwar Ƴar Wasan Afrika

November 15, 2025
Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola

Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola

November 15, 2025
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Jami’anta Auren ‘Yan Kasashen Waje

Rundunar Sojin Nijeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Jami’anta Auren ‘Yan Kasashen Waje

November 15, 2025
Fashi Da Makami: An Yanke Wa ’Yan Nijeriya Hudu Mazauna Birtaniya Hukuncin Daurin Shekara 55 A Gidan Yari

Fashi Da Makami: An Yanke Wa ’Yan Nijeriya Hudu Mazauna Birtaniya Hukuncin Daurin Shekara 55 A Gidan Yari

November 15, 2025
Shugaban APC Na Kano Ya Nemi Afuwa Daga Al’ummar Fagge Kan Kalamansa

Shugaban APC Na Kano Ya Nemi Afuwa Daga Al’ummar Fagge Kan Kalamansa

November 15, 2025
‘Yansanda Sun Ceto Mutum 21 Da Aka Sace, Sun Kwato N4.8m Kuɗin Fansa

’Yansanda Sun Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Ta’adda Ne A Jihar Kebbi

November 15, 2025
Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

November 14, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.