ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matsalar Gishiri Ga Lafiyar Zuciya

by Sani Anwar
1 year ago
Gishiri

Amfani da gishiri a cikin abinci ko abin sha fiye da kima, na iya haifar ko sanadiyyar kamuwa da cutar hawan jini. Sannan kuma, hawan jini na da hadarin haifar da cutukan zuciya da kuma jijiyoyin jini.

Hukumar Lafiya ta Duniya da kuma Gidauniyar Zuciya ta Birtaniya, sun kayyade yawan gishirin da ya kamata mutum ya yi amfani da shi a rana cewa, ya zamanto kasa da ma’aunin giram shida, wato kwatankwacin mitsitsin cokalin shayi guda kenan kacal.

  • Hukumar NABDA Ta Bukaci Musulmi Su Cire Fargabar Amfani Da Fasahar Alkinta Halittu
  • Ya Kamata A Yi Wa Japan Jinyar Cutar “Mantuwar Tarihi”

Sai dai kuma, an lura cewa; kashi uku cikin hudu (3/4) na yawan gishirin da ake amfani das hi ko ci, ba a ma sanin cewa; an ci wannan adadin. Domin kuwa, ana zuba gishirin ne tun lokacin da ake sarrafa abinci ko abin sha, saboda haka; abu ne mai matukar wahala a iya gane yawan gishirin da ka ci a kowace rana.

ADVERTISEMENT

Har ila yau, abubuwan da ke makare da gishiri sun hada da; nau’o’in magi, musamman farin magi, burodi, biskit, kek, yagwat, lemukan gwangwani da na roba, sarrafaffen abinci da ke zuwa a leda, gwangwani ko roba da dai sauran makamantansu.

Domin kaurace wa cin wannan gishiri fiye da kima, ana iya amfani da barkono ko sauran jinsinsa, kayan kamshi, ciyayi, ganyayyaki, tafarnuwa, albasa, ruwan lemon fata da dai sauransu, domin samar da dandanon abincin da ake bukata, maimakon amfani da gishiri ko magi.

LABARAI MASU NASABA

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Illolin Rashin Yawan Sha

Uwa Da Jaririnta Sun Sha Da Ƙyar Daga Wata Mummunar Gobara A Ilorin

Haka zalika, kayyade ko karanta cin gishiri zuwa kasa da giram shida a kullum, ko shakka babu zai rage hadarin kamuwa da:

– Hawan jini

– Bugun zuciya

– Shanyewar barin jiki

– Kassarewar zuciya da sauran matsalolin zuciya da jijiyoyin jini.

Gishiri
Sani Anwar
+ postsBio
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Illolin Rashin Yawan Sha
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    MDPCO Ta Soki Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu A Kaduna
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Shirin Sulhu Tsakanin Kwankwaso Da Abba: Ina Aka Dosa?
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?

MASU ALAKA

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Illolin Rashin Yawan Sha
Kiwon Lafiya

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Illolin Rashin Yawan Sha

November 1, 2026
Uwa Da Jaririnta Sun Sha Da Ƙyar Daga Wata Mummunar Gobara A Ilorin
Labarai

Uwa Da Jaririnta Sun Sha Da Ƙyar Daga Wata Mummunar Gobara A Ilorin

October 31, 2026
Yadda Talauci Ya Sa Mutane Komawa Amfani Da Magungunan Gargajiya
Kiwon Lafiya

Yadda Talauci Ya Sa Mutane Komawa Amfani Da Magungunan Gargajiya

October 31, 2026
Next Post
Za A Kammala Hanyar Kano Zuwa Katsina Da Gadar Legas A Kan Naira Biliyan 493 – Minista

Za A Kammala Hanyar Kano Zuwa Katsina Da Gadar Legas A Kan Naira Biliyan 493 - Minista

LABARAI MASU NASABA

Li Qiang Zai Ziyarci Thailand Tare Da Halartar Taron Shugabannin Sin Da Kungiyar ASEAN A Kasar Philippines

Li Qiang Zai Ziyarci Thailand Tare Da Halartar Taron Shugabannin Sin Da Kungiyar ASEAN A Kasar Philippines

November 11, 2026
Gwamnati Ta Buƙaci Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Tsakanin Masu Bincike da Manoma Domin Bunƙasa Kiwo

Gwamnati Ta Buƙaci Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Tsakanin Masu Bincike da Manoma Domin Bunƙasa Kiwo

November 11, 2026
Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gana Da Babban Magatakardan MDD 

Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gana Da Babban Magatakardan MDD 

November 11, 2026
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisar Wakilai Kan Shirin Karɓar Bashin Naira Tiriliyan 10.79

November 11, 2026
Sin Ta Yi Kira Ga Al’Ummar Duniya Su Taimaka Wa Sudan Ta Kudu Wajen Gudanar Da Babban Zabe Lami Lafiya

Sin Ta Yi Kira Ga Al’Ummar Duniya Su Taimaka Wa Sudan Ta Kudu Wajen Gudanar Da Babban Zabe Lami Lafiya

November 11, 2026
Yadda Rikicin ADC Ke Yi Wa Takarar Atiku Barazana

Yadda Rikicin ADC Ke Yi Wa Takarar Atiku Barazana

November 11, 2026
Sin: Ya Kamata a Tabbatar Da Muhimman Muradun Al’ummar Yankin Sahara Ta Yamma, Yayin Warware Matsalar Yankin

Sin: Ya Kamata a Tabbatar Da Muhimman Muradun Al’ummar Yankin Sahara Ta Yamma, Yayin Warware Matsalar Yankin

November 11, 2026
Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Sojoji Sun Kama Uba da Ɗansa Bisa Zargin Ta’addanci a Dajin Sakkwato

November 11, 2026
Sin Za Ta Yi Matukar Goyon Bayan Cuba A Yunkurinta Na Kare Hakkoki Da Moriyar Kasar

Sin Za Ta Yi Matukar Goyon Bayan Cuba A Yunkurinta Na Kare Hakkoki Da Moriyar Kasar

November 11, 2026
2027: Gwamnan Kano Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗi Har Naira Tiriliyan 1.107

2027: Gwamnan Kano Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗi Har Naira Tiriliyan 1.107

November 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.