ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 22, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mayakan Houthi Sun kai Hari Kasar Isra’ila 

by Salim Sani Shehu
2 years ago
Houthi

Wani makami mai linzami mai cin dogon zango da ‘yan tawayen Houthi na ƙasar Yaman suka harba ya dira a tsakiyar ƙasar Isra’ila, wanda ya haddasa gobara, amma ba a samu hasarar rayuka ba, kamar yadda rundunar Sojin Isra’ila ta sanar.

Hotunan da aka wallafa sun nuna gutsuttsura makami mai linzamin da ya sauka a kan wata tashar jirgin ƙasa a garin Modiin.

  • Trump Da Harris Sun Caccaki Juna A Muhawara
  • Sakon Da Aka Isar Game Da Yanayin Tekun Kudancin Kasar Sin Daga Wasu Taruka Uku

Magen David Adom, ma’aikacin agajin gaggawa a Isra’ila, ya ruwaito cewa mutane tara sun samu ƙananan raunuka yayin da suke neman mafaka.

ADVERTISEMENT

Kamfanin dillancin labaran Saba na Houthi ya yi iƙirarin cewa makami mai linzamin ya kaucewa tsarin tsaron Isra’ila, wanda suka daɗe da neman keta shi.

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya mayar da martani yayin wani taron majalisar ministocin ƙasar, inda ya yi gargadin cewa “ya kamata ‘yan Houthis su san cewa za mu ɗora farashi mai yawa kan duk wani yunkurin cutar da mu,” a cewar wata sanarwa daga ofishinsa.

LABARAI MASU NASABA

Harin Houthi Ya Lalata Gini Mafi Tsayi A Riyadh

Harin Da Sojin Saman Sudan Suka Kai Ya Yi Ajalin Mutane 13 A Yammacin Kordofan

Salim Sani Shehu
+ postsBio
  • Salim Sani Shehu
    https://hausa.leadership.ng/author/salim-sani-shehu/
    LEADERSHIP Za Ta Ƙaddamar Da Sashen Aikin Jarida Na Zamani
  • Salim Sani Shehu
    https://hausa.leadership.ng/author/salim-sani-shehu/
    Tompolo da Gwamnan Zamfara Sun Ƙaddamar Da Gangamin Tallafa Wa Tinubu A 2027
  • Salim Sani Shehu
    https://hausa.leadership.ng/author/salim-sani-shehu/
    Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri
  • Salim Sani Shehu
    https://hausa.leadership.ng/author/salim-sani-shehu/
    Ku Yi Duk Abin Da Za Ku Yi Domin Ganin Tinubu Ya Ci Zaɓe – Tompolo
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Harin Houthi Ya Lalata Gini Mafi Tsayi A Riyadh
Kasashen Ketare

Harin Houthi Ya Lalata Gini Mafi Tsayi A Riyadh

November 20, 2026
Harin Da Sojin Saman Sudan Suka Kai Ya Yi Ajalin Mutane 13 A Yammacin Kordofan
Kasashen Ketare

Harin Da Sojin Saman Sudan Suka Kai Ya Yi Ajalin Mutane 13 A Yammacin Kordofan

November 17, 2026
Trump Ya Yi Barazanar Ƙaƙaba Haraji Kan Ƙasashen Da Ke Kasuwanci Da Iran
Kasashen Ketare

Trump Ya Ɗora Alhakin Shan Kayen Da Jam’iyyarsa Ta Yi Kan Yaƙin Iran Yayin Da Democrat Ta Yi Nasara

November 4, 2026
Next Post
NEMA Ta Ceto Mutane 400 Da Suka Maƙale Sanadin Ambaliya A Borno

NEMA Ta Ceto Mutane 400 Da Suka Maƙale Sanadin Ambaliya A Borno

LABARAI MASU NASABA

lekki

Dalilin Da Ya Sa NPA Ta kirkiro Da Tsarin Ajiye Manyan Kaya A Tashohin Ƙasar

November 22, 2026
‘Yan Ta’adda Sun Yi Wa Tawagar ’Yansanda Kwanton Ɓauna A Hanyar Zamfara

’Yan Bindiga Sun Yi Barazanar Hana Gudanar da Zaɓen 2027 A Wasu Al’ummomin Zamfara

November 22, 2026
Waɗanne Abubuwa Ne Suka Bambanta Tarbiyyar Wannan Zamani Da Ta Da?

Waɗanne Abubuwa Ne Suka Bambanta Tarbiyyar Wannan Zamani Da Ta Da?

November 22, 2026
Na Yi Sahu Jere Da Liman, Yaya Ingancin Sallata?

Na Yi Sahu Jere Da Liman, Yaya Ingancin Sallata?

November 22, 2026
Kamfanin Haƙar Ma’adinan Gawayi Na Dangote Ya Raba Tallafin Karatu Ga Dalibai A Jihar Kogi

Kamfanin Haƙar Ma’adinan Gawayi Na Dangote Ya Raba Tallafin Karatu Ga Dalibai A Jihar Kogi

November 22, 2026
Houthi

Mijina Ba Ya Son Haihuwa, Ya Halatta Na Hana Shi Kaina?

November 22, 2026
Gwamnati Ta Yi Gargaɗi Kan Datsar Bututu Yayin Da Aka Dawo Da Samar Da Ruwan Sha A Kano

Gwamnati Ta Yi Gargaɗi Kan Datsar Bututu Yayin Da Aka Dawo Da Samar Da Ruwan Sha A Kano

November 22, 2026
Gwamnatin Kano Ta Gabatar Da Buƙatu 10 A Gaban Kwamitin Gyaran Tsarin Mulkin Nijeriya

Abin Da Ya Jawo Saɓani Tsakanina Da Matata – Abba Kabir

November 22, 2026
Yarjejeniyar Zaman Lafiya

Rikice-Rikicen Siyasa: Wane Tanadi Hukumomin Tsaro Ke Yi

November 22, 2026
Keiko Fujimori: APEC Ta Zarce Batun Taro Kawai Babbar Dama Ce Ga Peru

Keiko Fujimori: APEC Ta Zarce Batun Taro Kawai Babbar Dama Ce Ga Peru

November 21, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.