A yau Alhamis ne hukumar lura da shige da fice ta kasar Sin, ta sanar da manyan alkaluman lura da shige da fice na rubu’in farko na shekarar bana.
Alkaluman sun nuna cewa, a rubu’in na farko, yawan mutane da suka shiga ko fita daga kasar bisa binciken hukumomin kasar sun zarce miliyan 141, adadin da ya karu da kashi 117.8 cikin dari, bisa na makamancin lokaci na shekarar bara. (Safiyah Ma)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp