Nijeriya da Saudiyya sun buga canjaras a wasan sada zumunta da suka buga a kasar Portugal.
Wasan wanda ya ja hankalin masu kallon kwallo an tashi da ci 2 da 2.
- Sin Ta Damu Matuka Kan Ta’azzarar Rikici Da Tasirinsa Kan Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya
- Kungiya Ta Yi Allah Wadai Da Wallafa Hoton Gwamna Uba Sani A Cece-ku-cen Rabon Mukaman Siyasa
Salman Al Faraj ne ya fara jefa wa kasar Saudiyya kwallo a raga kafin Abdullahi Al Amri ya ci gida.
Talla
A minti na 81 dan kwallon tawagar Nijeriya Kelecho Iheanacho ya jefa kwallo a ragar Saudiyya kafin Muhammad Kanno ya farkewa kasarsa a mintunan karshe na wasan.
Talla