ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nijeriya Ta Doke Madagascar Da Ci 2-1 A Uyo

by Rabilu Sanusi Bena
2 months ago

Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta doke Madagascar da ci 2-1 a wasan neman gurbin zuwa Gasar Kofin Nahiyar Afirka (AFCON).

An buga wasan ne a filin wasa na Godswill Akpabio da ke Uyo, Jihar Akwa Ibom, a ranar Juma’a.

George Ilenikhena na Al Ittihad da Moses Usor na LASK ne suka zura wa Nijeriya ƙwallaye, inda suka bai wa ƙasar maki uku.

ADVERTISEMENT

Bayan nasarar, Nijeriya ta koma matsayi na biyu a rukunin L da maki uku, maki ɗaya tsakaninta da Guinea-Bissau da ke kan gaba.

Kocin Super Eagles, Eric Chelle, ya yi amfani da wasu sabbin ’yan wasa a wasan, ciki har da Ilenikhena, wanda ya ci ƙwallonsa ta farko a tawagar Nijeriya.

LABARAI MASU NASABA

Rashin Nasara Da Rikici A Tsakanin ‘Yan Wasa Ne Suka Sa Man United Ta Sallami Carrick

Messi Ya Lashe Kyautar Takalmin Zinare Ta MLS A Karo Na Biyu A Jere

Nijeriya za ta je Guinea-Bissau a mako mai zuwa domin buga wasan rukuni na gaba, yayin da Madagascar za ta karɓi bakuncin Tanzania.

Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Brighton Ta Kwashi Maki Uku A Hannun Manchester City

MASU ALAKA

Rashin Nasara Da Rikici A Tsakanin ‘Yan Wasa Ne Suka Sa Man United Ta Sallami Carrick
Wasanni

Rashin Nasara Da Rikici A Tsakanin ‘Yan Wasa Ne Suka Sa Man United Ta Sallami Carrick

November 12, 2026
Messi Ya Lashe Kyautar Takalmin Zinare Ta MLS A Karo Na Biyu A Jere
Wasanni

Messi Ya Lashe Kyautar Takalmin Zinare Ta MLS A Karo Na Biyu A Jere

November 8, 2026
Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17
Wasanni

Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17

November 5, 2026
Next Post
Buƙatu 7 Da Nijeriya Ta Gabatar A Taron Majalisar Ɗinkin Duniya

Buƙatu 7 Da Nijeriya Ta Gabatar A Taron Majalisar Ɗinkin Duniya

LABARAI MASU NASABA

Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

November 14, 2026
An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

November 14, 2026
Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

November 14, 2026
Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

November 14, 2026
Maaikatar Harkokin Wajen Sin Ta Gabatar Da Burin Sin Dangane Da Kwarya-Kwaryar Taron Shugabannin APEC Dake Tafe

Maaikatar Harkokin Wajen Sin Ta Gabatar Da Burin Sin Dangane Da Kwarya-Kwaryar Taron Shugabannin APEC Dake Tafe

November 13, 2026
Kerry: Ya Kamata Amurka Da Sauran Kasashe Su Bi Sahun Sin Wajen Bunkasa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

Kerry: Ya Kamata Amurka Da Sauran Kasashe Su Bi Sahun Sin Wajen Bunkasa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

November 13, 2026
Baje Kolin Nuna Hotuna Tsakanin Sin Da Afrika Na Zurfafa Karfin Abota Da Dangantakar Al’adu

Baje Kolin Nuna Hotuna Tsakanin Sin Da Afrika Na Zurfafa Karfin Abota Da Dangantakar Al’adu

November 13, 2026
Tinubu Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Murƙushe ’Yan Daba Gabanin Zaɓen 2027

Tinubu Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Murƙushe ’Yan Daba Gabanin Zaɓen 2027

November 13, 2026
An Yi Taro Na Farko Na Kwamitin Hadin Gwiwa Na Sin Da Afrika Kan Kimiyya Da Fasaha

An Yi Taro Na Farko Na Kwamitin Hadin Gwiwa Na Sin Da Afrika Kan Kimiyya Da Fasaha

November 13, 2026
Kuzarin Da Ke Raya Dangantakar Sin Da Amurka Na Ci Gaba Da Karuwa

Kuzarin Da Ke Raya Dangantakar Sin Da Amurka Na Ci Gaba Da Karuwa

November 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.