ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 5, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17

by Rabilu Sanusi Bena
9 hours ago

Tawagar ƙwallon ƙafa ta matan Nijeriya ’yan ƙasa da shekaru 17 ta kai wasan ƙarshe na gasar cin kofin duniya bayan doke Brazil da ci 3-1 a wasan kusa da na ƙarshe da suka fafata a daren Laraba.

A wasan da aka gudanar a filin wasa na Muhammad VI Football Academy, ’yan wasan Nijeriya sun nuna bajinta, inda Queen Joseph da Awawu Bashiru suka taimaka wajen samun nasarar tawagar.

Duk da cewa Greise Silva ta ci wa Brazil ƙwallo ɗaya, hakan bai hana ’yan matan Nijeriya samun tikitin zuwa wasan ƙarshe ba.

ADVERTISEMENT

Nijeriya za ta fafata da Japan a wasan ƙarshe ranar Asabar, 7 ga Nuwamba, bayan Japan ta doke Koriya ta Kudu a ɗayan wasan kusa da na ƙarshe.

Wannan ne karo na farko da Nijeriya ta kai wasan ƙarshe na wannan gasa, bayan da mafi girman nasararta a baya ita ce kai wa matakin kusa da na ƙarshe a shekarar 2022.

LABARAI MASU NASABA

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Brighton Ta Kwashi Maki Uku A Hannun Manchester City
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

MASU ALAKA

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai
Wasanni

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

November 4, 2026
Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?
Wasanni

Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

November 2, 2026
Harry Kane, Ɗan Wasan Ingila Na Farko Da Ya Lashe Ballon D’or Bayan Shekara 25
Wasanni

Harry Kane, Ɗan Wasan Ingila Na Farko Da Ya Lashe Ballon D’or Bayan Shekara 25

November 1, 2026
Next Post
Kar Ku Tayar Da Hankulanku, Mun Samo Fetur Fiye Da Lita Biliyan 1.5 – NNPCL

NNPC Ya Samu Koma Baya Bayan Tura N11.14tn Asusun Tarayya Cikin Watanni Tara

LABARAI MASU NASABA

ADC Ta Ɓoye Wajen Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Atiku A Sakkwato Saboda Matsalar Tsaro

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici – ADC

November 5, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Wane Tasiri Ƙarin Ciyo Bashin Dala Biliyan 7.7 Zai Yi A Kasafin Kuɗin Nijeriya Na Gaba?

November 5, 2026
Yadda Masu Amfani Da Moniepoint Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Na Gwamnatin Tarayya

Yadda Masu Amfani Da Moniepoint Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Na Gwamnatin Tarayya

November 5, 2026
Rikicin Siyasa: Shin ’Yan Takarar Jam’iyyun Adawa Suna Samun Tsaron Da Ya Dace A Yaƙin Neman Zaɓen 2027?

Rikicin Siyasa: Shin ’Yan Takarar Jam’iyyun Adawa Suna Samun Tsaron Da Ya Dace A Yaƙin Neman Zaɓen 2027?

November 5, 2026
Yadda Masu Amfani Da OPay Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Kyauta Daga Gwamnati

Yadda Masu Amfani Da OPay Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Kyauta Daga Gwamnati

November 5, 2026
Shirin Atiku Na Dawo Da Tallafin Mai Zai Dawo Da Nijeriya Baya Da Shekaru 20 — TSG

Atiku Ya Zargi APC Da Amfani Da Kotu Domin Raunana ADC

November 5, 2026
Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da ALAT By Wema Bank Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da MoMo PSB Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

November 5, 2026
Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da ALAT By Wema Bank Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da ALAT By Wema Bank Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

November 5, 2026
Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da Naira Gram Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da Naira Gram Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

November 5, 2026
INEC Za Ta Cire Rajistar Masu Zaɓe Miliyan 1.5 Da Aka Gano Suna Da Kurakurai

INEC Za Ta Cire Rajistar Masu Zaɓe Miliyan 1.5 Da Aka Gano Suna Da Kurakurai

November 5, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.