ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shirin Abincin Sallah Na Musamman

by Bilkisu Tijjani
3 years ago
Abincin Sallah

Abincin sallah mu hausawa muna abincin sallah kamar tuwo, masa ko sinasir, da dan soye soye haka, sai abinsha.

Uwargida yakamata ki tanadi abincin sallah kamar kala biyu zuwa uku akalla saboda ki burge maigida, wani maigida yana kawo abokansa su ci abincin sallah sannan kuma zaki yi zumunci dashi, wato zaki kaiwa  makotanki, da iyayenki da iyayen mijinki.

  • Mun Shirya Tsaf Don Sake Yin Zabe A Jihohin Adamawa, Kebbi– INEC
  • Duk Da Tsadar Kujerar Aikin Hajjin Bana, Jihar Kaduna Na Bukatar Karin Kujera 500

Kila zaki samu baki wadanda za su zo muku barka da sallah kamar abokan mijinki da dai sauransu.

ADVERTISEMENT

Misalin abincin da za ki yi na sallah:

Tuwon shinkafa miyar Taushe za ki iya hadawa da fried rice wato suyayyar shinkafa, sai ki hada da masa ko Sinasir, sannan kidan yi dan wani abun sha haka kamar zobo ko kunun zaki ko kuma lemon kayan marmari, sai namanki zaki iya yin  soyayyar kaza sai a dora akan fried rice.

LABARAI MASU NASABA

Tuwon Alkama Da Miyar Taushe

Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna

Yadda Uwargidan za ta tsara girkinki saboda ki gama da wuri kafin maigida ya dawo daga idi ko kuma kafin a fita idi har kisamu damar tafiya idi idan kina so.

Daren sallah za kiyi kokari  ki tafasa namanki, sai kisa shi a firij kinsan soyashi ya rage, sannan miyar tuwanki zaki iya yinta tun ana gobe sallah da yamma sai ki sata a firij kisan kingama da miyar dimamanta ya rage idan kika tashi da safe, kina tashi sai ki dora tuwanki sannan ki dora suyar namanki idan kika gama soyawa sai ki dora dimaman miyarki idan tayi sai ki sa a cooler. Sai masar ko sinasir dama kinjika sjikafarki sai ki kaita nika Kafin ki kai sai ki dora shinkafar da zakisa a ciki bayan kindawo daga kai nika sa zafin nikan sai ki yanka albasa kisa yeas da suga da gishiri sannan ki dakko wannan shinkafar taki idan ta dahu sai ki zubata amma ki barta da dan ruwa ruwa ki zubata da zafi saboda tayi saurin tashi sai ki rufeta ki bata kamar awa daya haka sannan ta tashi sai ki fara gasata

Da asuba ki yi kokarin tashi da wuri kamar 4: haka zaki iya dora tukunyar tuwanki a murhu daya kafin ruwan ya tafasa sai ki jika shinkafar saboda tuwanki yayi kyau da fari, daya kuma ki dora ruwan shinkafar da zakiyi freid rice ki zuba shinkafar su tafaso tare kafin shinkafar ta tafasa kin yayyanka kayan su karas da albasa, tana tafasa sai ki wanke ta ki barta a kwando ki dora tukunyar da za kiyi a ciki kisa mata mai dai dai yadda kikaga zai isa kafin man yayi zafi sai ki masa idan man yayi zafi sai ki soya green fils da Karas da albasa, magi, gishiri kuri sannan ki zuba shinkafar ki juyasu ko ina  sannan ki soya sama sama sai ki dakko ruwan naman da kika tafasa wanda zaki soya sai ki zuba mata ta karasa dahuwa yadda zata yi dadi sannan a gefe ruwan tuwanki yayi kin zuba shinkafar tuwon kinayi kina dubawa. Kafin su dahu sai ki hada salad din da za,aci freid rice din dashi shima idan kingama zaki iya sashi a firij saboda kar ya saki ruwa kafin azo ci. Zobo shima zaki iya hadashi tun ana gobe sallah kisa a firij. Idan tuwunki yayi sai ki kwasheshi. Sai pepper chicken shima ki jajjaga Tattasanki da dan taruhu ki soyasu ki hada shikenan kingama sai ki gyara kitchen dinki ki rufe shi.

Abincin Sallah
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

MASU ALAKA

Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
Girke-Girke

Tuwon Alkama Da Miyar Taushe

September 5, 2026
Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
Girke-Girke

Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna

August 29, 2026
Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
Girke-Girke

Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice

August 29, 2026
Next Post
Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 24

Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 24

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.