Daga Abdullahi Alhassan
Shugaba Muhammad Buhari ya bayyanan kudirinsa na sake tsayawa takara shugabancin kasar nan a shekara 2019.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne a wurin taronsu na jam iyar APC wanda suka gabatar a yau.
Mun samu labarin haka ne a shafin twitter na gomnan jihar kaduna, Nasir el-Rufa,i.
Gwamnan ya rubuta a shafin kamar haka shugaba Buhari ya bayyana wa APC kudirinsa na sake tsayawa takara karo na biyu.