Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Sin Na Kokarin Ciyar Da Yankin Asiya Da Tekun Pasifik Gaba

by
6 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sin Na Kokarin Ciyar Da Yankin Asiya Da Tekun Pasifik Gaba
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Kasuwannin Shanghai Suna Dawowa Bakin Aiki Bisa Matakai Daban Daban Tun Daga Yau

Hukumar Kididdigar Sin: Za A Daidaita Tasirin Da COVID-19 Ke Haifarwa Tattalin Arzikin Kasar

Yankin Asiya da tekun Pasifik, yana taka babbar rawa wajen ci gaban tattalin arzikin duniya, amma yanzu yana fama da wahalhalun da annobar COVID-19, da dalilan siyasa suka haifar. Ko yankin zai ci gaba da bunkasa bisa fiffikonsa yadda ya kamata? Yau Alhamis 11 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ba da amsa mai tabbaci yayin da yake gabatar da muhimmin jawabi a taron shugabannin masana’antu da kasuwanci na kungiyar APEC, inda ya bayyana cewa, “Duk da cewa yanayin duniya ya yi manyan sauye-sauye, amma fiffikon tattalin arzikin yankin Asiya da tekun Pasifik ba zai canja ba.”

A halin yanzu, bunkasuwar yankin Asiya da tekun Pasifik ya gamu da sabbin damammaki da kalubaloli, a don haka shugaba Xi ya yi kira ga sassa daban daban da su hada kai, su yi kokari tare, domin gina kyakkyawar makomar al’ummun yankin Asiya da tekun Pasifik, kuma ya gabatar da shawarwari guda hudu dake kumshe da kandagarkin annobar COVID-19, da nacewa kan manufar bude kofa da hadin gwiwa, da ingiza ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba, da kuma sa kaimi kan kirkire-kirkire, shawarwari hudun da za su taimaka wajen raya yankin Asiya da tekun Pasifik, haka kuma za su ba da jagoranci kan kiyaye tsarin da yankin ke bukata.
Hadin gwiwa tsakanin kasashen dake yankin Asiya da tekun Pasifik ba wasan siyasa ne da ake yin takararsa ba. Maimakon haka, dandali ne na amfanar juna da ake gudanarwa ba tare da rufa rufa ba. (Mai fassarawa: Jamila daga CRI Hausa)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Peng Liyuan Ta Yi Kira Da A Dauki Matakai Na Hadin Gwiwa Don Inganta Ilimin Mata Da ‘Yan Mata

Next Post

Cikakken Taro Na 6 Na Kwamitin Tsakiya Karo Na 19 Na JKS Ya Amince Da Muhimmin Kuduri Mai Kunshe Da Nasarorin Jam’iyyar

Labarai Masu Nasaba

Kasuwannin Shanghai Suna Dawowa Bakin Aiki Bisa Matakai Daban Daban Tun Daga Yau

Kasuwannin Shanghai Suna Dawowa Bakin Aiki Bisa Matakai Daban Daban Tun Daga Yau

by CMG Hausa
13 hours ago
0

...

Hukumar Kididdigar Sin: Za A Daidaita Tasirin Da COVID-19 Ke Haifarwa Tattalin Arzikin Kasar

Hukumar Kididdigar Sin: Za A Daidaita Tasirin Da COVID-19 Ke Haifarwa Tattalin Arzikin Kasar

by CMG Hausa
14 hours ago
0

...

Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin: Sanarwar G7 Kan Batun Kasar Sin Karya Ce Zalla

Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin: Sanarwar G7 Kan Batun Kasar Sin Karya Ce Zalla

by CMG Hausa
14 hours ago
0

...

Annobar COVID-19 Ba Za Ta Hana Ci Gaban Tattalin Arzikin Kasar Sin Yadda Ya Kamata Ba

Annobar COVID-19 Ba Za Ta Hana Ci Gaban Tattalin Arzikin Kasar Sin Yadda Ya Kamata Ba

by CMG Hausa
15 hours ago
0

...

Next Post
Cikakken Taro Na 6 Na Kwamitin Tsakiya Karo Na 19 Na JKS Ya Amince Da Muhimmin Kuduri Mai Kunshe Da Nasarorin Jam’iyyar

Cikakken Taro Na 6 Na Kwamitin Tsakiya Karo Na 19 Na JKS Ya Amince Da Muhimmin Kuduri Mai Kunshe Da Nasarorin Jam’iyyar

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: