• English
  • Business News
Sunday, November 2, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Fitar Da Karfe Tan Miliyan 80.71 A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Sin

Wasu rahotanni daga kungiyar kamfanonin sarrafa karafa ta kasar Sin, na cewa cikin rubu’i 3 na farkon shekarar nan ta 2024, Sin ta fitar da karafa da aka tono, da tatacce, da yawan sa ya kai tan miliyan 80.71, duk kuwa da tangal tangal din kasuwa, da sauye sauye a yanayin cinikayyar kasa da kasa.

Kungiyar ta ce sashen samar da karafa na Sin na samun ci gaban hada hadar fitar da karfe bisa daidaito, a wa’anin watannin 9 na farkon shekarar bana, lamarin da ya shaida karfin juriyar sashen, da ikon sa na tunkarar sabbin kalubale.

  • Kurajen Al’aura Da Abubuwan Da Ke Kawo Su
  • Nau’o’in Abincin Gargajiya Masu Rike Ciki

Bayanai sun nuna cewa, a tsakanin wa’adin, Sin ta fitar da tan miliyan 80.71 na karfe, wanda ya nuna karuwar kaso 21.2 bisa dari a shekara. A lokaci guda kuma, sashen masana’antun sarrafa karafa na Sin, na gaggauta ingiza kwazon sa ga amfani da fasahohin zamani, da samun ci gaba ta amfani da na’urori masu kwakwalwa, da fasahohi marasa gurbata yanayi.

LABARAI MASU NASABA

Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

An Bude Sabon Babin Huldar Sin Da Koriya Ta Kudu

Ya zuwa 8 ga watan Oktoba, kamfanonin sashen 159 sun kammala, ko sun kusa kammala sauyi zuwa fasahar fitar da mafi karantar abubuwa masu gurbata yanayi, da kafa tsarin lura da hakan.

Bugu da kari, an tsara wani shiri na musamman a wannan fanni, wanda zai tabbatar da cewa, ya zuwa karshen shekarar 2025, za a cimma nasarar sauya akalar kamfanonin kasar Sin, zuwa masu fitar da mafi karantar abubuwa masu dumama yanayi a sassa daban daban na rayuwa. A lokaci guda kuma, za a kara azamar ingiza sauya karfin samar da hajoji, a kaso sama da 80 bisa dari na kamfanonin sarrafa karafa dake sassa daban daban na kasar. (Mai fassara: Saminu Alhassan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik
Daga Birnin Sin

Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 2, 2025
An Bude Sabon Babin Huldar Sin Da Koriya Ta Kudu
Daga Birnin Sin

An Bude Sabon Babin Huldar Sin Da Koriya Ta Kudu

November 2, 2025
Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya
Daga Birnin Sin

Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

November 1, 2025
Next Post
NNPP Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi A Kano

NNPP Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi A Kano

LABARAI MASU NASABA

Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

November 2, 2025
Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

November 2, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

2027: Yadda Gwamnoni Suka Yi Fatali Da Mataimakansu Wajen Zaɓo Waɗanda Za Su Gaje Su

November 2, 2025
Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

November 2, 2025
Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 2, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Wadi Al-Salam: Maƙabartar Musulmai Mafi Girma A Duniya

November 2, 2025
An Bude Sabon Babin Huldar Sin Da Koriya Ta Kudu

An Bude Sabon Babin Huldar Sin Da Koriya Ta Kudu

November 2, 2025
Shin Mene Ne Matsalar Liverpool A Wannan Kakar?

Shin Mene Ne Matsalar Liverpool A Wannan Kakar?

November 2, 2025
A Kan Wa Trump Ke Son Kaddamar Da Hari a Najeriya?

A Kan Wa Trump Ke Son Kaddamar Da Hari a Najeriya?

November 2, 2025
Maganin Nankarwa (3)

Maganin Nankarwa (3)

November 2, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.