• English
  • Business News
Sunday, July 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Yi Kira Ga Al’ummar Kasa Da Kasa Da Ta Kara Mai Da Hankali Kan Batun Somaliya

by CMG Hausa
2 years ago
in Daga Birnin Sin
0
Sin Ta Yi Kira Ga Al’ummar Kasa Da Kasa Da Ta Kara Mai Da Hankali Kan Batun Somaliya

SSUCv3H4sIAAAAAAAEAKVTsY7bMAzdC/QfAs1Ja9mO43Ts3KLdgxsYiUmEyFYgSlcUh/x7ZTu+0Kkz3WKYj3pPfCT19vnTYiH2QEaJb4u3LkqxsTZS8BCMaxOcLW84ahOcN2A7sMOufUZQgBAJiUnIvPCHFMuRuzdHCk6dLycXHE8oaOcTGi+OTOhxmiQ8QkPBNMjRQzpmDXCocTRDv3gkOjxcRqcYAvq+kg5n7hQEPCbbE39jy3ZDvBgTN0shpcT3aKw27ZG+/oBWN+DPJJbsGMV9d+ynIYXWQosukhjz1+XHlX/FoJ3zd83h52U0DUds1d+7q//7sGOikxtk/q768o6zGXCizNZ1+UVmlRy+6znqZKhPr50EGzkn9LhoT7V+W1BIs7U8bN7zLhR3+vBzZYvj0SIMz2I3qIvzn9Tcpl+k26FXo9GxGKI2ji3aq1NgO0LBlC/eqDR+RnPhhJ7RlItt8N1shdyWgq9zetquYdTWhb7GmzWh0773vEIWeVZn22qdV/m2qEsxPvfUXqO5C6M7BsjtZl/XcoWlhlVZlHIFUlarKgO9Bgl6I+tUyvUfA7tXzHYEAAA=

Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Masanin Kimiyyar Na’ura Mai Kwakwalwa Robert Tarjan Ya Jinjinawa Dabarun Sin Na Ingiza Ilimin Kimiyya

Firaministan Sin Ya Halarci Taron Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin AI

Jiya ne mataimakin zaunennen wakilin kasar Sin a MDD, Dai Bing, ya gabatar da jawabi a yayin taron kwamitin sulhu na MDD kan batun Somaliya, inda ya yi kira ga al’ummomin kasa da kasa, da su ci gaba da kara mai da hankali da zuba jari a cikin kasar Somaliya.

Dai Bing ya ce, a cikin ‘yan shekarun nan, an samu sauyi a fannin ayyukan yaki da ta’addanci a kasar Somaliya, amma har yanzu lamarin yana da sarkakiya da tsanani, yanayin tsaro bai inganta sosai ba, kuma akwai damuwa a fannin matsalar jin kai. Don haka, ya kamata kasashen duniya su ci gaba da kara mai da hankali kan lamarin kasar Somaliya. Ya kamata gwamnatin Somaliya ta kara yin kokarin ganin an dade mata takunkumin da aka kafa kan ayyukan jin kai, da inganta ayyukan jin kai, da ba da tabbaci mai karfi don biyan bukatun tsaro da ci gaban al’ummar kasar Somaliya.

Dai Bing ya ce a baya-bayan nan, rahoton MDD ya nuna cewa, ayyukan yaki da ta’addanci a Somaliya na iya yin mummunan tasiri kan yanayin jin kai, musamman batutuwan da suka hada da tilastawa matasa shiga aikin soja.

Kasar Sin ta yi kira ga ayyukan soji da abin ya shafa, da su mai da hankali wajen kare fararen hula, musamman ma masu rauni kamar mata da kananan yara, da kokarin kawar da mummunar illar da hakan zai iya haifarwa. (Safiyah Ma)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Da Dumi-Dumi: Sergio Ramos Ya Yi Ritaya Daga Buga Wa Sifaniya Kwallo

Next Post

Sojojin Sin Suna Da Kwarin Gwiwa Wajen Aiwatar Da Ayyukan Tabbatar Da Tsaro A Duniya

Related

Masanin Kimiyyar Na’ura Mai Kwakwalwa Robert Tarjan Ya Jinjinawa Dabarun Sin Na Ingiza Ilimin Kimiyya
Daga Birnin Sin

Masanin Kimiyyar Na’ura Mai Kwakwalwa Robert Tarjan Ya Jinjinawa Dabarun Sin Na Ingiza Ilimin Kimiyya

10 hours ago
Firaministan Sin Ya Halarci Taron Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin AI
Daga Birnin Sin

Firaministan Sin Ya Halarci Taron Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin AI

11 hours ago
An Yi Bikin Karbar Fitilar Gasar Wasannin Kasa Da Kasa Ta Shekarar 2025 A Chengdu
Daga Birnin Sin

An Yi Bikin Karbar Fitilar Gasar Wasannin Kasa Da Kasa Ta Shekarar 2025 A Chengdu

12 hours ago
Sin Ta Gudanar Da Gasar Kirkire-kirkire Ta Daliban Kasa Da Kasa A Yankin Afirka Karo Na Farko
Daga Birnin Sin

Sin Ta Gudanar Da Gasar Kirkire-kirkire Ta Daliban Kasa Da Kasa A Yankin Afirka Karo Na Farko

13 hours ago
Sin Ta Yi Kira Da A Ci Gaba Da Himmatuwa Wajen Warware Batun Ukraine Ta Hanyar Lumana
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Kira Da A Ci Gaba Da Himmatuwa Wajen Warware Batun Ukraine Ta Hanyar Lumana

14 hours ago
Sin Da EU Suna Kokarin Samun Moriyar Juna A Shekaru 50 Masu Zuwa
Daga Birnin Sin

Sin Da EU Suna Kokarin Samun Moriyar Juna A Shekaru 50 Masu Zuwa

1 day ago
Next Post
Sojojin Sin Suna Da Kwarin Gwiwa Wajen Aiwatar Da Ayyukan Tabbatar Da Tsaro A Duniya

Sojojin Sin Suna Da Kwarin Gwiwa Wajen Aiwatar Da Ayyukan Tabbatar Da Tsaro A Duniya

LABARAI MASU NASABA

Hanyoyin Gyaran Gashi

Hanyoyin Gyaran Gashi

July 27, 2025
Nijeriya Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirika Ta Mata 

Nijeriya Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirika Ta Mata 

July 26, 2025
Musuluntar Wata Ce Ya Ja Hankalina Shiga Fim – Sailuba Dadin Kowa

Musuluntar Wata Ce Ya Ja Hankalina Shiga Fim – Sailuba Dadin Kowa

July 26, 2025
Masanin Kimiyyar Na’ura Mai Kwakwalwa Robert Tarjan Ya Jinjinawa Dabarun Sin Na Ingiza Ilimin Kimiyya

Masanin Kimiyyar Na’ura Mai Kwakwalwa Robert Tarjan Ya Jinjinawa Dabarun Sin Na Ingiza Ilimin Kimiyya

July 26, 2025
Kasar Sin Na Tir Da Harin Isra’ila Kan Makarantu A Gaza Tare Da Kira Da A Dakatar Da Bude Wuta

Isra’ila Na Sanya Alamar Rusau A Dubban Gidajen Fararen Hula A Gaza

July 26, 2025
Firaministan Sin Ya Halarci Taron Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin AI

Firaministan Sin Ya Halarci Taron Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin AI

July 26, 2025
Sin

Natijojin Auren Dattijo Ga Budurwa

July 26, 2025
An Yi Bikin Karbar Fitilar Gasar Wasannin Kasa Da Kasa Ta Shekarar 2025 A Chengdu

An Yi Bikin Karbar Fitilar Gasar Wasannin Kasa Da Kasa Ta Shekarar 2025 A Chengdu

July 26, 2025
Tarihin Yadda Cinikin Bayi Ya Fara A Nahiyar Afirka (6)

Dalilan Da Suka Sa Cinikin Bayi Bai Yi Nasara A Arewacin Nijeriya Ba

July 26, 2025
Sin Ta Gudanar Da Gasar Kirkire-kirkire Ta Daliban Kasa Da Kasa A Yankin Afirka Karo Na Farko

Sin Ta Gudanar Da Gasar Kirkire-kirkire Ta Daliban Kasa Da Kasa A Yankin Afirka Karo Na Farko

July 26, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.