‘Yan Bindiga: ‘Yansanda Sun Kwato Shanu 500 Da Babura 8 A NejaÂ
Rundunar ‘yansandan Jihar Neja ta kwato shanu akalla 500 da babura takwas da ‘yan bindiga suka kwace a yayin wata ...
Read moreDetailsRundunar ‘yansandan Jihar Neja ta kwato shanu akalla 500 da babura takwas da ‘yan bindiga suka kwace a yayin wata ...
Read moreDetailsJami’an ‘yansandan Nijeriya a Jihar Adamawa sun kama wani matashi dan shekara 32 mai suna Joseph Nwakibe bisa zargin aikata ...
Read moreDetailsJami’an rundunar ‘yansandan Jihar Ondo sun kama wasu matasa uku da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne.
Read moreDetailsRundunar ‘yansandan Jihar Kwara ta kama wasu mutane uku da ake zargi da yin garkuwa da wata babbar alkalin kotun ...
Read moreDetailsWasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da hakimin kauyen Kwangami, Muhammad Galadima da wasu mutane shida a karamar hukumar Zurmi ...
Read moreDetails‘Yansanda a jihar Jigawa sun kone maboyar masu garkuwan da suka dade suna addabar wasu sassa a jihar Kano da ...
Read moreDetailsWasu ‘yan bindiga sun kai hari a karamar hukumar Toro da ke Jihar Bauchi, inda suka kashe wasu matasa biyu ...
Read moreDetailsAkalla ‘yan bindiga takwas ne da ‘yan banga shida suka mutu a wata musayar wuta tsakanin kungiyoyin biyu a kewayen ...
Read moreDetailsRundunar ‘yansandan Jihar Kano ta karyata labarin wani harin ta’addanci da aka kai a Kano a matsayin labarin karya.
Read moreDetailsRahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu matafiya hudu a hanyar Ekiti zuwa Oke Ako ...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.