Abubakar Abba">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home NOMA

Wani Kamfani Ya Yi Wa Shanu 2,000 Allurar Rigakafi

by Abubakar Abba
January 4, 2021
in NOMA
3 min read
Allurar Rigakafi
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Wani kamfani mai zaman kansa ya yi wa Shanu 2,000 allurar kare su daga kamu wa da cututtuka a babban birin tarayyar Abuja.

Kamfanin ya yi hakan ne bisa nufin bunkasa lafiyar Shanun da kuma bukatar su kara samar da madara mai dimbin ya wa, musaman a baban birnin tarayyar Abuja.

samndaads

Bugu da kari, aikin na yin rigakafin kamfanin The Nestle Nigeria PLC da kuma kamfanin 2scale ne su ka dauki nauyin yin allurar ta rigakafin da aka yi wa Shanun guda 2,000 a babban birnin tarayar Abuja.

Har ila yau, kamfanin na 2scale ya yi fice wajen gudanar da ayyuka ga masu kiwo da ke kasar nan, inda ya kuma gudanar da aikin samar da ruga a yankin Paikon-Kore da ke a Gwagwalada a babban birinin tarayyara Abuja.

Ezekiel Bulus Doka ya ci gaba da cewa, mun yi imani cewa wannna daukin zai taimaka matuka, musamman don a rage shigo da Shanu daga kasashen ketare domin samun wadatacciyar madara a kasar nan da kuma kara bunkasa sana’ar ta masu kiwon Shanu.

Shi ma a nasa jawabin a wurin taron, jagoran kamfanin sarafa madara na Cam Dairy Mista Dabid Jumba wanda kamfanin ke sayen madara daga gun Fulani makiyaya ya sanbar da cewa, kamfanin ne ya samar da hanyar wayar da kan masu yin kiwon Shanun, musamman don ganin ta hanyar allurer riagafin, Shanun saun samu isasshiyar kiwon lafiya.

Shi ma a nasa jawabin a wurin taron Shugaban kungiyoyin kasuwanci na masu kiwo Sulaiman Ahmad, ya gode wa kafanin kan samar da wannan daukin, inda kuma ya bukaci a rinka biyan diyyar filayen noma na wasu manoman, musamman ganin an jima da share gonakansu domin yin amfani da su a matsayin Ruga.

Ya sanar da cewa, ana yawan samun rikice-rikice a tsakanin maoma da makiyaya a kasar nan, inda ya yi nuni da cewa, akwai bukatar mahuknta a kasar nan, su gaggauta kawo karshen hakan.

A cewar Shugaban kungiyoyin kasuwanci na masu kiwo Sulaiman Ahmad an yi hakan ne bias manufar habaka samar da madara a kasar nan, inda kuma ya yi kira da a kara talla wa fannin musamman domin kara samar da madara a kasar nan da kuma kara samar da kudaden shiga.

Shugaban kungiyoyin kasuwanci na masu kiwo Sulaiman Ahmad ya yi nuni da cewa, irin wannan amfani zai kuma kara samar wa manoman da makiyayayan da kudaden shiga, inda ya bayyana cewa, an shafe kwanunaka uku ana yi wa Shanun allurera ta rigakafin a cibiyoyin da aka kebe a babban birinin tarayyar Abuja.

A wata sabuwa kuwa, Kungiyar Manoman Shinkafa ta kasa AFAN ta yaba wa gwamnan jihar Cross Riber Farfesa Ben Ayade, da ya wuce gona da iri ga manoma, musamman kananan manoma a jihar.

Ibrahim, wanda ya nuna godiyar sa ya ce irin wannan umarnin da gwamna yi ya sake bude wani sabon salon daukaka bangaren noma a jihar Cross Riber, kuma hakan zai bunkasa samar da abinci a Cross da kuma kasa baji daya.

Ayade ta dakatar da harkar sufuri saboda karya dokar harajin Kare haraji kungiyar ta kwashe shekaru tana ta kokarin sauke nauyin da ke kan manoma a duk fadin kasar nan don su samu damar mallakar kansu shine injin samar da abinci wadatarwar dorewa.

Idan za a iya tunawa, gwamna Ayade ya kaddamar da Hukumar Kula da Haraji ta Cross Riber a Calabar, babban birnin jihar Cross Riber, kuma ya caje su da su kori kananan masana’antu da kananan manoma daga haraji.

A cewar Ayade, bangare ne na ayyukan yaki da cutar a jihar gwamnatinsa ga marasa galihu wadanda suka hada da kananan manoma a jihar da kuma kare su daga duk nau’in harajin da ake musu saboda yanayin su.

Gwamnan Ayade ya yanke hukuncin rashin haraji kan marasa galihu na jihar, kuma ya caji Hukumar Kula da Haraji ta Kogin Ruwa da tabbatar da cewa talakawa na jihar Cross Riber da kuma kananan yan kasuwa ba sa shiga matsanancin halin matsananciyar wahala.

 

SendShareTweetShare
Previous Post

Mourinho Ya Caccaki Wasu ’Yan Wasan Tottenham Bisa Shirya Fati

Next Post

Masu Sarrafa Rogo Sun Bukaci A Bunkasa Shirin BCDP

RelatedPosts

Rogo

Muna Bukatar Takin Zamani –Manoman Rogo A Kwara

by Abubakar Abba
2 days ago
0

Manoman Rogo a jihar Kwara sun yi kira ga gwamnatin...

Kananan Manoma

Kananan Manoma Sun Bukaci Bashi Daga CBN

by Abubakar Abba
2 days ago
0

Wasu daga cikin kananan manoman a kasar nan, sun bukaci...

Shirin Anchor Borrowers

Mun Ga Canji A Noman Kwakwar Manja Karkashin Shirin Anchor Borrowers, Cewar Cif Igwe

by Abubakar Abba
3 days ago
0

Shugaban Kungiyar Manoman Kwakwar Manja ta kasa Cif Igwe Hiliary...

Next Post
Shirin BCDP

Masu Sarrafa Rogo Sun Bukaci A Bunkasa Shirin BCDP

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version