Abba Ibrahim Wada" />

Ya Kamata A Ce Mun Doke Barcelona, Cewar Zidane

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, James Rodriguez, wanda yake zaman aro a kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munchen ya bayyana cewa yanason ci gaba da zama a kungiyar ta Munich idan ya kammala adadin zaman aron da yakeyi a kungiyar.

Dan wasan dai yana zaman aro na shekara biyu a kasar ta Jamus bayan da dan wasan yakasa buga abin azo a gani a kungiyar sa ta Real Madrid wanda hakan yasa kungiyar ta Munich ta ce tana bukatar dan wasan a matsayin aro.

A wata hira da yayi da manema labarai bayan an tashi daga wasan da kungiyarsa ta lallasa FC Cologne daci 3-1 a wasan karshe na Bundes Liga, dan wasan ya ce yana son ci gaba da zaman kasar Jamus.

Yaci gaba da cewa da farko baiyi zaton haka zaman Jamus yake da dadi ba kuma yayi fargabar komawa kungiyar ta Munich amma kuma daga baya sai yagano cewa zamansa a kungiyar zaiyi dadi sosai.

Yaci gaba da cewa kungiyar Bayern Munchen babbar kungiya ce wadda take da tarihi kuma tanada burin lashe kofuna saboda haka yana cikin babbar kungiya kuma yana jin dadin aiki da yan wasan kungiyar.

A karshe ya ce yana fatan sabon  mai koyarwar da kungiyar zai ci gaba da anfani dashi saboda yafara jin dadin zaman kungiyar kuma yana

Exit mobile version