ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, July 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Kamuwa Da Ciwon Koda

by Sani Anwar
5 months ago
Koda

Mafi yawan lokaci, mu ne muke jawo wa kanmu ciwon koda; sakamakon cin abincin da yake da illa ga lafiyarmu. Muna cin duk irin abincin da muke so, amma kuma ba ma tunanin abin da zai iya faruwa da lafiyarmu a nan gaba.

Haka zalika, yana da matukar muhimmanci a sani cewa; ciwon koda ba na tsofaffi ba ne kadai, hatta yara ‘yan shekara 20 zuwa sama na iya kamuwa da wannan cuta.

  • Matar Da Ta Haifi ‘Ya’ya Hudu Lokaci Guda Na Tsaka Mai Wuya A Kano
  • Karuwar Mace-mace A Asibitocinmu Sakamakon Sakacin Jami’an Lafiya

Ciwon koda, matsala ce da ta shafi kusan kashi 10 cikin 100 na al’ummar duniya baki-daya. Har ila yau, koda na da kananan gabobi masu kama da wake; suna kuma da karfin da suke iya yin muhimman ayyuka a jikin Dan’adam.

ADVERTISEMENT

Sannnan, su ne ke da alhakin tace abubuwa marasa amfani a jikin mutum tare kuma da sakin sinadaran da ke daidaita hawan jini da ruwa a jiki, sai kuma samar da fitsari da wasu muhimman ayyuka da dama. Akwai hanyoyi daban-daban da wadannan muhimman sassa za su iya lalacewa.

Ciwon siga da hawan jini, su ne abubuwan da suka fi hadari ga ciwon koda. Har ila yau, akwai kuma kiba, shan taba, kwayoyin halitta, jinsi da kuma shekaru, su ma suna iya kara wannan hadari. Sikari na jini wanda ba a sarrafa shi ba da kuma hawan jini, na haifar da lalacewar jijiyoyin jini a cikin koda tare da rage karfinsu na yin aiki yadda ya kamata.

LABARAI MASU NASABA

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (2)

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (1)

A duk lokacin da koda ba ta yin aiki sosai, abubuwa marasa amfani na ginuwa ne a cikin jini; wadanda ke samuwa daga abinci. Koda na tace sharar ko abubuwa marasa amfani da karin ruwa daga cikin jinin mutum; don haka za a iya cire su daga jikin mutum ta hanyar fitsari. Duk lokacin da koda ta daina aiki, ma’ana ba za ta iya yin aikinta yadda ya kamata ba, wannan yana nufin cewa; koda ta gaza.

Alamomin Ciwon Koda:

-Samun ciwon baya mai tsanani da kuma karfi

-Kumburin kafafuwa da idon sawu da kuma fuska tare da tashin zuciya da amai

-Fitsari da jini- Fitsari ya kan zama ruwan kasa ko ruwan hoda tare da launin ja. Sannan kuma, yana yin kumfa da wari

-Matsalar yawan yin fitsari ko kuma jin zafi yayin fitsarin

Daga taskar Salihannur S. Na’ibi

Koda
Sani Anwar
+ postsBio
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Gwamnati Ta Amince Da Inganta Cibiyar Kula Da Saran Maciji A Gwambe
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Hukumar NDLEA Ta Lalata Sama Da Tan 12 Na Miyagun Ƙwayoyi A Kano
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Tattalin Arziƙin Ƙasa: Masana Sun Buƙaci Tinubu Ya Yi Hattara Da Shawarar IMF

MASU ALAKA

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (2)
Kiwon Lafiya

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (2)

June 20, 2026
Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (1)
Kiwon Lafiya

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (1)

June 13, 2026
Yadda Gidajen Abinci Ke Wasa Da Rayuwar Al’umma Ta Amfani Da Ruɓaɓɓen Tumatir
Kiwon Lafiya

Yadda Gidajen Abinci Ke Wasa Da Rayuwar Al’umma Ta Amfani Da Ruɓaɓɓen Tumatir

May 30, 2026
Next Post
Matsalolin Aure Da Hanyoyin Magance Su

Abubuwa 17 Da Suke Lalata Aure (1)

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Iran Da Su Aiwatar Da Cikakkiyar Takardar Bayanin Fahimtar Juna Da Aka Cimma

Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Iran Da Su Aiwatar Da Cikakkiyar Takardar Bayanin Fahimtar Juna Da Aka Cimma

July 8, 2026
Sin Ta Yi Kira Da A Cike Gibin Cin Gajiyar Fasahar AI

Sin Ta Yi Kira Da A Cike Gibin Cin Gajiyar Fasahar AI

July 8, 2026
Kotu Ta Tsare Malamin ABU Kan Zargin Gwamnatin Katsina Da Ɗaukar Nauyin Aikin Hajjin ‘Yan Bindiga

Kotu Ta Tsare Malamin ABU Kan Zargin Gwamnatin Katsina Da Ɗaukar Nauyin Aikin Hajjin ‘Yan Bindiga

July 8, 2026
Ministan Lafiya Na DRC Ya Gode Wa Sin Bisa Tura Kwararrun Likitoci Kasar Don Tallafa Wa Dakile Ebola

Ministan Lafiya Na DRC Ya Gode Wa Sin Bisa Tura Kwararrun Likitoci Kasar Don Tallafa Wa Dakile Ebola

July 8, 2026
Sin Ta Yi Watsi Da Ikirarin Philippine Kan Tekun Kudancinta

Sin Ta Yi Watsi Da Ikirarin Philippine Kan Tekun Kudancinta

July 8, 2026
Sin Da Tanzania Da Zambia Sun Karrama Jaruman Sinawa A Bikin Cika Shekaru 50 Da Kafa Layin Dogo Na TAZARA

Sin Da Tanzania Da Zambia Sun Karrama Jaruman Sinawa A Bikin Cika Shekaru 50 Da Kafa Layin Dogo Na TAZARA

July 8, 2026
Zaɓen 2027: NNPP Ta Fara Shigar Da Sunayen ’Yan Takara, Ta Nemi INEC Ta Ƙara Mata Lokaci

Zaɓen 2027: NNPP Ta Fara Shigar Da Sunayen ’Yan Takara, Ta Nemi INEC Ta Ƙara Mata Lokaci

July 8, 2026
Damar Fita Daga Kangin Dalar Amurka Ta Sake Samuwa Ga Kasashen Afirka

Damar Fita Daga Kangin Dalar Amurka Ta Sake Samuwa Ga Kasashen Afirka

July 8, 2026
Badaƙalar PFIPC: Ban Taɓa Haɗuwa Da Gbajabiamila Ba – Adeyemi

Badaƙalar PFIPC: Ban Taɓa Haɗuwa Da Gbajabiamila Ba – Adeyemi

July 8, 2026
NNGF Ta Kaddamar Da Kwamitin Amintattu Na Gidauniyar Asusun Tsaro Ta Yankin

NNGF Ta Kaddamar Da Kwamitin Amintattu Na Gidauniyar Asusun Tsaro Ta Yankin

July 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.