ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Zaɓar Jaririn Da Ake So A Haifa A Kimiyance

by Sani Anwar
1 month ago
FILE - This Thursday, Feb. 16, 2017 file photo shows newborn babies in the nursery of a postpartum recovery center in upstate New York. According to a Centers for Disease Control and Prevention report released on Thursday, May 17, 2018, 2017 saw the lowest number of U.S. births in 30 years, with birth rates declining not only for women in their teens and 20's but _ surprisingly _ also women in their 30's. (AP Photo/Seth Wenig)

A kimiyyar jima’i da mace, akwai wani abu da ake kira da ‘Shettle Method’. Ma’ana, hanyar da ake bi domin zaɓar jaririn da mutum yake so ya haifa a lokacin da zai tara da matarsa (Seɗ).

Kafin mace ta ɗauki ciki, akwai wani abu da ake kira da ‘Timing intercourse’ da kuma ‘Oɓulation period’. Ma’ana, lokacin da ake tsammanin fitowar ƙwan mace daga ‘oɓaries’ ɗinta tare da yiwuwar lokacin da yake ɗauka kafin ya zagwanye, idan ba a sadu da macen ba, a daidai wannan lokaci. A tsakanin wannan lokacin ne, masu bincike suka nemo dalilin shigowar wannan kimiyya ta ‘Shettle Method’.

Har ila yau, ƙwan da mace take fitarwa daga ‘oɓaries’ ɗinta tare da maniyyin da namiji yake fitarwa daga mararsa, dukkaninsu suna ɗauke da ƙwayoyin halitta guda biyu, wanda a dunƙule muke kira da ‘Chromosomes’.

ADVERTISEMENT

Waɗannan ‘chromosomes’, su ne sinadaran samun ƙwayar halittar mace ko namiji, sakamakon su kaɗai ne suke ɗauke da ‘genetic make up na Ɗ & Y chromosomes’. ‘Ɗ-chromosome’, yana nufin ƙwayar halittar mace, sannan Ƴ-chromosome’, yana nufin ƙwayar halittar ɗa Namiji.

Ga yadda bayanin yake:

LABARAI MASU NASABA

Yadda Na Tsira Daga Cutar Mashaƙo A Katsina: “Na Fara Da Tsartuwar Jini Tare Da Yawu”

2 – 3 Cikin 10 Na Masu Cutar Diphtheria Na Iya Mutuwa A Katsina – NMA

Kwana uku kafin mace ta fara ‘oɓulation’, wato lokacin da za ta fara shirye-shiryen fito da ƙwan da yake cikin ‘oɓary’ ɗinta, don jiran maniyyin namiji ya zo ya ƙyanƙyashe mata shi, to a wannan sauran kwana ukun ne, indai har namiji ya sadu da mace; shi ne binciken ya nuna cewa, za a iya samun haihuwar ƴa mace, saboda ƙwan da mace take fitarwa kai tsaye; yana ɗauke ne da ‘Ɗ-chromosome’, wanda yake ɗigowa a hankali daga ‘oɓary’ ɗinta, sannan yana iya kai wa har tsawon kwana bakwai bai lalace ba.

Haka zalika, da za a ce yau ne mace za ta fara wannan ‘oɓulation’ nata, indai a yau ɗin mijinta ya sadu da ita, zai yi wahala ba a haifi ɗa namiji ba. Dalili kuwa shi ne, wannan ƙwayar halittar ta ɗa namiji (Y-chromosome), ita ce kai tsaye take zuwa ta doki wannan ƙwan da mace ta fitar, saboda maniyyin namijin yana ɗauke ne da Ƴ-chromosome’, sannan kuma yana da yawa fiye da na ‘Ɗ-chromosome’ ɗin da mace ta fitar a wannan ranar.

Wannan ne yasa Ƴ-chromosome’, ba ya wuce iya kwana uku kacal daga ranar da mace ta fara ‘oɓulation’, indai har mijinta ya sadu da ita a wannan ranar.

Idan aka lura da kyau, za a ga cewa; ‘Ɗ-chromosome’, (Ƙwan mace), ba shi da yawa, amma yana daɗewa sosai har tsawon kwana bakwai kafin ya lalace. Shi kuma Ƴ-chromosome’, (Ƙwan namiji), yana da yawa sosai, amma ba ya daɗewa saboda kwana uku ne kaɗai yake iya yi, kafin ya lalace.

Wannan ne dalilin da ya sa ake haifar mata da yawa a duniya kafin a haifi ɗa namiji, saboda ƙalilan ne cikin mutane suke iya riskar wannan ranar da mace take fara yin ƙwai ‘oɓulation’. Mafi yawan mutanen duniya, suna yin jima’i ne kusan kullum yadda suke so, saɓanin sa’ar riskar wannan rana. Bincike ne ya nuna hakan, amma Ubangiji ne kaɗai mai yin yadda ya so; ba wai abin da wannan bincike ya bayyana kai tsaye ba, wannan shi ne ainahin batu na gaskiya.

Jariri
Sani Anwar
+ postsBio
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    2027:Mata Shida Da Ke Takarar Neman Shugabancin Nijeriya
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Dambarwa A Kasuwancin Iyalan Indimi
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Illar Shan Taba Sigari Da Dangoginta

MASU ALAKA

Yadda Na Tsira Daga Cutar Mashaƙo A Katsina: “Na Fara Da Tsartuwar Jini Tare Da Yawu”
Manyan Labarai

Yadda Na Tsira Daga Cutar Mashaƙo A Katsina: “Na Fara Da Tsartuwar Jini Tare Da Yawu”

September 3, 2026
Jariri
Kiwon Lafiya

2 – 3 Cikin 10 Na Masu Cutar Diphtheria Na Iya Mutuwa A Katsina – NMA

August 30, 2026
Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?
Kiwon Lafiya

Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?

August 29, 2026
Next Post
Auren Gata: Za A Saka Wa Kowace Amarya Kuɗin Sadakinta N200,000 A Asusunta

Auren Gata: Za A Saka Wa Kowace Amarya Kuɗin Sadakinta N200,000 A Asusunta

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.